Tsantsar Izza Hausa Novel

Tsantsar Izza

Tsantsar Izza Hausa Novel

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Tag: Tsantsar Izza Hausa Novel

A hankali yake takowa, hannunshi riƙe da wata tsadaddiyar waya.

 

Magana yake kamar ba zai yi ba,don ko kaɗan bakinshi bai motsawa,motar shi ya nufo still yana mgn,

 

A hankali ya buɗe murfin motar ya shiga amma bai rufe ba saboda bai gama wayar ba.

 

 

Cikin nutsuwa ya janye wayar a kunnenshi,don har wuyan shi ya fara budewa saboda mgnr da yayi,

 

ɗan tsaki yaja,cikin wata murya mai daɗin sauraro kuma a hankali yace.

 

“Yazeed parrot shi dai yayi surutu mtwsss!!” ya ƙara jan karamin tsaki!motar ya ja already ya kunna motar.

 

a hankali yake tukin motar,ya kunna kira’ar Yasser al-Dosari, ahankali yake bin karatun cikin suratul *Yusuf*,seka rantse idonshi a rufe suke yana matukar jin dadin surar, saboda yanajin kmr yana kallon tarihinne.

 

saboda ya karanci Qur’ani karatu me kyau,yasan fassararshi yanatsu yayi karatu,dukda kasancewar shi mutun meson yaruwa shi daya beson haya niya ko kadan, but haka ya shiga cikin mlmai yayi karatu sosai wanda yake ganin amfaninshi yanzu.

 

 

“Ahaka harya karasa gidan dayake rayuwa dukda ba’a kasarsa yake ba,amma yanajin dadin rayuwa a kasar sosai.”

 

 

 

Mommah wlh yakamata yaya yadawo kusan shekara 2 fa,ni wlh duk nayi missing dinshi.

 

 

Mhhh indai yaya ne yana dawowa ze ishe kowa wlh, cewar yarinyar datake saukowa akan steps,kefa Rahma kincika karya wataran yayn ne yakeda isar mutane.

 

dry mommah tayi tace,lallai Hisham aiko,kowa be gaji da hali *ZAYYAD* ba kai sekafi kowa gajiya tafada tana murmushi.

 

haka sukaita fira wanda yawanci na yanda sukai kewar yayansu ne.

 

 

haba ai wlh ya zayyad zama dashi kayan haushi ne,indai kaji yana mgn tofa acikin daya biyu.

 

Kodai da mommah yake mgn,ko kuma aunty Umaima,ko Yazeed cewar Hisham dayake dry

 

Wlh kai ai gsky matr yaya zatayi hakuri,mutun kamr dutse baga mgn.

 

Hhh Raham tayi dry wlh kuwa ya Hisham inba matar yaya wataran seta ji kamr tazane shi inyayi shirunnan ko fira ake bayama dago kai bare ya nuna yasan kunayi fa..

 

 

Mhhh wlh bawan Allah nan ya iya daure wa,kiga kamr be taba dry ba.

 

Ammafa wlh ya Hisham,yanayin ya Zayyad yana burgeni,ko kadan bazaka taba jin yana surutu mara amfani ba.

 

 

wlh kuwa cewar Hisham,kinsan hardly ne kiji yana gulmar wani arayuwar shi nidai vanta ba ji yana mgnr wani ba,sedai ko in alkhairin mutum ze fada.

 

 

Mommah dake saurarensu tace aiku gakunan kuna gulmar shi ko?hhh wlh mommah ba gulmar shi muke ba duk halinshi muke fada.

 

 

Rahma ce tace,ni namaji aunty umaima tace wai zatace yayi aure,dry Hisham yayi yace ke dan Allah kidena mgnr wani

 

Aure don wlh ninasan ya zayyad baxe taba kawo wata da bakinshi yace yana soba,befa kallon mata,dry Rahma tayi tace shiyasa wata kawata tace yacika.

 

*TSANTSAR IZZAH* kmar wani president

 

Hhhh wlh ta iya bada suna, kuwa, wanna karon har mommah dryr take tace wlh ku kiyaye shi babu ruwana…

 

dry sukayi, Rahma ta mike tana cewa um ni school ma zani wlh,lallai shine kika zauna biyewa wannan parrot din ko?

 

Kai mommah nine parrot?um nidai ya Hisham pls kazo ka kaini mana,ina zan kaiki?yafda yana harararta.

 

School mana kaji pls don Allah tafada tana hade hannu alamar roko.

 

Wai ina driver ne dazaki addabeni?dazu fa mommah ta aikeshi gidan Aunty umaima,mtss seki zo muje ai yafada yana mikewa.

 

Dry tayi tana cewa,duka² ma ya Hisham ina nan ina A.B.U

 

Ni karki cikan kunne da surutu,kiwuce muje kawai.

 

 

 

kan tattausan gadonshi ya fada yana sakin ajiyar zuciya,donya gaji wlh.

 

“zamewa yayi daga kan gadon ya nufa bathroom,ruwan ya tara sannan ya dawo ya cire kayan.”

 

toilet din ya koma,yayi Wanka cikin tsanakai ya gama,ya jawo wani ma dai² cin towel army color ya daura a kugunshi.

 

Tsantsar Izza Hausa Novel

fitowa yayi hannunsa rikeda wani,guntun towel din,yana goge kwantacciyar sumar kanshi,bacce batada wani yawa.

 

Gaban mirror din yaje yana cigaba da goge jikinshi, dukda cikin sanyin jiki yake komai, but hakan be hana tsantsar izzar shi fitowa ba.

 

 

hannunshi ya mika ya dauko wani,mai oil me santsi da laushi,seda ya gama sannan shafe jikinshi da turare.

 

 

wasu rida wando ya dauko,daga gani na baccine,cikin tsanaki ya gama zura kayan,

 

 

still gadon ya kara fadawa bakinshi dauke da addu’a.

 

 

“hannunshi ya mika ya kashe gloves din damin.”

 

 

kara mika hannun yayi ya jawo wayarshi ya nemo sunan mommah don duk yau be kirata ba.

 

Tsantsar Izza Hausa Novel

Aiko bigu uku ta dauka,don tayi kewar danta duk yau bataji muryarshi ba,

 

Momma nah!!

 

“barka da dare”

 

Son ykk ha aiki don nasan yau kagaji,duk yau banji muryanka ba.

 

Dan shafa kanshi yayi yace wlh mommahnah nagaji,ni dawowa ma zanyi nayi missing ki wlh.

 

Tsantsar Izza

 

Download Manhajar Karatun Hausa Novel

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.