Tsotsan farjin mace yayin saduwa

Tsotsan farjin mace yayin saduwa

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

An wallafa wannan Bayani domin ilmi, Yana da kyau mai karatu ya karanta har karshe domin ya amfana.

 

 

 

 

TSOTSON FARJIN MACE YAYIN SADUWA!!!​

 

 

 

 

Tambaya​‎: Ina matsayin shan azzakarin namiji ko tsotsar farjin mace yayin saduwa?

 

 

 

 

Assalamu alaikum Malan “Na kasance ina tsotsan azzakarin mijina, shi kuma yana wasa da gabana da harshen sa kafin mu sadu, ina matsayin haka a addinin musulunci?

 

 

 

 

Amsa​‎

 

 

 

 

To ‘yar’uwa hakan ya halatta, ba matsala a sharian ce, saboda an rawaito halaccin haka, daga magabata, daga cikinsu akwai Imamu Malik, saidai ya wajaba a tabbatar an tsaftace wurin musamman farjin mata, saboda a bude yake, sannan kuma wuri ne da ake yin haila, ake kuma zuba maniyyi, ga shi kuma yana kusa da wajan yin bahaya, wasu masana likitanci suna bada shawarar cewa : a dinga wanke wurin da gishiri kafin a tsotsa, saboda neman kariya.

 

 

Karin wasu littafai da zaku so

Powered by: www.mynovels.com.ng
 

See also  Daulatul Arab Hausa Novel Part 1

Allah madaukakin sarki a cikin suratul Bakara aya ta: 223, ya kwatanta mace ga mijinta da gona, wannan sai ya nuna dukkan bangarorin jikinta ya halatta a ji dadi da su, in ban da cikin dubura wacce nassi ya togace.

 

 

 

 

​Allah ne mafi sani.​

 

 

 

 

Duba : Mawahibul-jalil sharhin Muktasarul Khalil 3\406

 

shan farjin mace,shan farji mace,hukuncin shan farjin mace,amfanin shan farjin mace,hukuncin shan farji,hukuncin shan farji ko azzakari,amfanin shan farji,illolin shan farji,illar shan farji,hukuncin shan farji ko zakarihukuncin tsotsan farji,http tsotsan farji,amfanin tsotsan farji,yaya ake tsotsan farji,yanda ake tsotsan farji,Tsotsan farji

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top