Uban Mijin Zan Aura Hausa Novel Complete

Daga Suna Hausa Novel

Uban Mijin Zan Aura Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

UBAN MIJINA ZAN AURA

 

Story And Written

By

Mrs Ibrahim�

 

 

Page 1/2/3

 

 

“”””””””””””Zaune suke a parlour sai soyayya suke sha kamar ba gobe sai shafan ta ya ke ita ma tana shafansa”Honey please katashi muje kabani wallahi ban ƙoshi ba kafa san cewa kai ɗin kamar zuma kake wajan daɗi” cewar Meenal dake magana kamar za tayi kuka.

 

 

“Haba Dear wai bakya gajiya ne?yanzu fa na baki amma kike ƙoƙarin nai man wani gaskiya kibari idan muka huta sai muyi dan wallahi na gaji da yawa,gashi gobe Dady zai dawo Nigeria nafiso idan yazo muyi masa karɓa ta musaman domin kinga babu wanda zai masa girki sai su Hanan nafiso kuje kuyi tare kuyi masa wannan girkin naki mai shegen daɗin,ko bakya so Dady ya dawo yaci girkin kyakykyawar matata?” cewar Jabir dake magana yana ƙara janta jikinsan.

 

 

 

“Honey kasan me?wallahi ina so naga Dady domin ban taɓa ganin saba sai a hoto kaga lokacin da muka haɗu dakai baya nan har akai auran sai yanzu zai dawo gaskiya Dady ya sha Dubai sosai” cewar Meenal.

 

Wasu littafan Hausa Novels da zaku so Kuma zaku iya download kyauta

 

Wasu littafan Hausa Novels da zaku so Kuma zaku iya download kyauta

“Dady ai tunda Momy ta rasu ya daina zaman Nigeria gashi yaƙi yin aure wallahi ko dan Naufal ya kamata Dady ya yi aure,yanzu kije kishirya anjima za muje gidan Dady muga mai ake shirya masa inaga idan suka sauƙa a Abuja gobe zai shigo Damaturu”.

 

 

Haka dai sukai ta shan firan su gwanin sha’awa domin Jabir da Meenal suna matuƙar son junansu sosai.

 

*************************

“Honey kayi sauri kaifa nake jira dan Allah ka fitomin da glass ɗina” cewar Meenal.

 

 

Da sauri Jabir ya fito ya miƙa mata glass ɗin,tayi kyau sosai tasha riga da sket na atamfa sunyi mata ɗasss ajikinta domin ita Meenal masha Allah ga kyau ga diri ko ina ɓul-ɓul gata da manya hips shiyasa Jabir yake ji da ita domin yana san hips a jikin mace yana mugun ɗaga masa hankalin,shima Jabir yana da kyau sosai masha Allah ga shi ɗass abinshi irin mazan da ake ya yi.

 

 

Wajan parking ɗin mota suka je ɗaya daga cikin motocin wajan Jabir ya ɗauka suka shiga kafin ya data motar saida ya shafe jikinta ya lashi duk inda yaso sannan sukai hon maigadi ya buɗe masu gate ɗin da gudu yaja motar sai gidan Dady.

 

 

 

Wani kata faran gida naga sunyi parking hon sukayi aka buɗe masu gate bayan sunyi parking wani

ƙatan palounr suka shiga masha Allah iya haɗuwa palounr ya haɗu komai na palounrn golden ga wasu zafafan Royal ɗin kujeru ɗaya daga kujerun wajan Meenal ta zauna”wayyo Allah Honey na gaji sosai” cewar Meenal.

 

 

“Oh ke da ba ke kika ja motar ba amma kije bayanin kin gaji ko dai na samu beby ne?na fara shiri kinga kafin Dady ya dawo nayi masa waya ya taho da kayan beby” cewar Jabir dake magana yana hawa kan Meenal.

 

 

Janyo shi Meenal tayi tace”Beby tun yanzu? gaskiya ban shirya ba kabari nan da 2years kaga kafin munci amarci sosai amma yanzu sati Uku da aure ka fara ƙiramin Beby gaskiya bana so” cewar Meenal.

 

 

Da yake sun shigo babu kowa a parlourn shiyasa suke abinda suke so.

 

 

Suna cikin magana saiga Naufal ta fito da gudu tana wasa da sauri Jabir ya tashi daga kan Meenal ita kam Naufal bata kula da su awajan ba.

 

 

 

“Oyoyo Daughtern Dady Oyoyo” cewar Meenal.

 

Da sauri Naufal tazo harda gudun ta rumgumer Meenal tayi tana ta dariya dan gaskiya Naufal Allah ya haɗa jininta dana Meenal sosai.

 

 

“Naufal shine kin samu Auntyn ki kin manta dani ko?” cewar Jabir.

 

Da sauri Naufal tazo wajansa ta kwanta akansa tana murmushi,shima Jabir janta yayi jikinsa yana shafan kanta”ina Aunty Hanan?kije ki mata magana kice Aunty Meenal tazo” cewar Jabir dake magana yana kallon Meenal.

 

 

Da sauri Naufal tabar wajan tana ƙwalawa Hanan ƙiran .

 

 

Aunty Hanan!Aunty Hanan!!

kizo Yaya sunzo shi da Aunty Meenal”.

 

Haba Naufal kidinga tafiya a hankali yanzu idan kika faɗi ai zakiji ciwo ko?” cewar Hanan daje magana tana kamo hannun Naufal suna fitowa daga ɗakin.

 

 

 

“Kai gaskiya yau muna da manya baƙi Aunty Meenal kece agidan namu?amma shine Yaya baka faɗa min zata zoba?”ta faɗa alamar shagwaɓa.

 

 

“Ayi haƙuri kinsa har yanzu bata fara fita ba yauma sa bo da naji Dady yana hanya shiyasa nace muzo muga mai ya kamata ayi masa”.

 

 

Bayam sun gama gaisawa Hanan tace” wallahi Yaya hakane dan rasa mai zanyi amma gyaran ɗakinsa tun ɗazu nayi,Naufal ko School taƙi zuwa wai Dady zai dawo batanan,shima Khalifa daƙyar ya tafi saida na ƙira Dady sannan ya masa magana”.

 

 

 

“Kai wannan Yaran basa jin magana yanzu ace Khalifa harda shi ake wannan shirme shida ya kamata ace ya kama hannun Naufal sun tafi,gaskiya Hanan kina ƙoƙari da wannnan yaran”.

 

 

“Ai wallahi Yaya tun da kayi aure bana ko baccin safe gaba ɗaya basa bari nayi gwara Naufal bata rashin ji kamar Khalifa shi kaɗai ya ishe ni da muwa” cewar Hanan.

 

 

“Aunty Meenal muna ta magana ko ruwa ban kawo maki ba bari na kawo maki nasan kun sha gudu a mota dan wallahi tafiya da Yaya sai wanda ya shirya” ta faɗa tana dariya.

 

 

Juice ta kawo masu tare da fruit a gefe,sai farfesun kayan ciki sai ƙamshi yake.

 

 

Sosai sunci abinci domin daga Jabir har Meenal akwai su da san farfesun kayan ciki.

 

 

Suna cikin fira saiga Khalifa ya dawo nan aka sake sabon fira domin Khalifa akwai shi da magana”Yaya gobe Aunty Ikram ta ce zata zo taga Dady” cewar Khalifa.

 

 

 

“Wow a she gobe family ɗin Dady zai hallara gaskiya dole mu shirya ƴar liyafa domin farin cikin zuwan Dady,gashi nima ina farin ciki na kusa samun Beby awajan Meenal” cewar Jabir dake magana yana janyo Meenal jikinsa.

 

 

Dariya su Naufal sukayi Khalifa harda su faɗuwa ƙasa.

 

Bayan sun gama komai sannan akayi lissafin abinda za’ayiwa Dady domin so suke suyi masa karɓa ta musamman.

 

 

 

Sai bayan Isha sannan su Meenal suka tafi,ba suje gida ba saida suka biya super market sukayi siyayya sannan suka koma gida.

 

“Honey please ka shiga da kayan ciki wallahi gaba ɗaya na gaji” cewar Meenal.

 

 

Bai musaba ya shiga da kayan saida ta kama hutawa sannan ta shiga toilet ta watsa ruwa,wasu shegun kaya ta saka wanda komai nata ya bayyana sai ƙamshi ne ya ke tashi ajikinta sosai Meenal tayi kyau,kwanciya tayi akan gado ta baza gashin ta komai ya bayyana tayi hakan ne dan jan hankalin Jabir.

 

 

Bayan Jabir ya gama shiryawa ɗakin Meenal ya zo ya kunna wutar ɗakin ya hangoda can tsakiyar gado lasar baki ya fara da sauri ya kashe wutar ɗakin ya hau kanta nikam nace saida sape……

 

 

*Uhmm ƴar’uwa karki bari ayi bake wanna book salan sa na musaman ne ki biya 200 kisha karatuMuna dauke da Littafan marubutan Hausa…

 

 

 

Name: [Uban Mijin Zan Aura Hausa Novel Complete]
File Type: Download Novels as .TXT .PDF .DOC (WPS) .HTML
Uploaded By: www.mynovels.com.ng
Category: Hausa Novels Documents
Tags: #Hausa Novels Documents #Hausa Novels Books Complete Hausa Novels #Hausa Novels #Hausa Novel #Romantic Hausa Novels #Sabbin littafan hausa
Novel Price: Free
Last Modified: October, 2022

 

 

Idan Kuna Bukatar Hausa Novels Audio Ku Shiga anan Kana ku danna Subscribe a tashar My Novels TV

Zaku iya sauke Manhajar Android ta My Novels anan Domin samun littafan Hausa maras adadi


Zaku iya shiga WhatsApp Group namu na My Novels anan domin samun Littafan Hausa Maras adadi


Domin samun littafai a saukake su shiga group namu na Telegram


Powered by: www.mynovels.com.ng

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.