Kannywood News

Ummi Rahab Phone Number

Ummi Rahab Phone Number

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Tag: Ummi Rahab Phone Number

Here is how you can get Ummi Rahab Phone Number.

Ummi Rahab Tik Tok

Here is Ummi Rahab Official TikTok Account follow her at officialummirahab1

YouTube SUBSCRIBE TO UMMI RAHAB YOUTUBE CHANNEL

WACECE UMMI RAHAB

Rahab salim wacce akafi sani da ummi rahab fitacciyar jaruma a masana’antar shirya fanafinai na Hausa wato kannywood

HAIHUWA

An haifi jarumar ne a shekarar dubu biyu da hudu (2004) a cikin garin Kaduna inda tayi karunta na matakin primary dakuma matakin gabada primary

Wato secondary school cikin garin Kaduna sai dai har izuwa yanzu jarumar bata cigaba da karatunta na gaba da secondary ba

FARA FITOWA A FIM

Rahab salim takasance daya daga cikin jarumai dasuka fara shiri a kananan shekaru a cikin masana’anta ta kannywood.

Read Jerin Sunayen Kannywood

Jarumar tasamu karbuwa da kuma sanuwane a shirinta na fari wacce akaiwa laqabi da “Kinzamo Takwara Ummi”

Ummi Rahab tasamu nasarar fitowa a shiri tareda manyar jarumai kamarsu Adam a Zango, Jamila Umar Nagudu, Hadiza Mohammed dadai sauransu.

 

Tarihin Ummi Rahab

 

Ummi Rahab dai an haifeta a shekarar dubu biyu da hudu wato 2004 a cikin garin Kaduna dake Nigeria. Ummi Rahab nada shekara sha bakwai (17) yanzu a wannan shekara ta 2021. Ummi Rahab dai ta fara harkar film tun tana karamar yarinya wanda hakan yasa ta koma Kano da zama bayan ta idar da karatunta.

 

Shekarun Ummi Rahab

 

Kamar yadda muka rubuta a sama Ummi Rahab an haifeta a shekarar dubu biyu da hudu (2004) to yanzu shekarunta sunyi daidai da shekara sha bakwai (17).

Ummi Rahab Phone Number

 

Number wayar Ummi Rahab ta kasance a boye amma idan kana so kasamu number ta zaka iya tuntubarta ta hanyoyin sada zumunta kasar su instagram, twitter da sauransu, Domin nan ne kawai hanyar da zaka iya samun number wayarta.

 

lyayen Ummi Rahab

 

Ummi Rahab dai ta kasance uwayenta ba hausawa bane kwanannan jarumi Ali Artwork yayi posting din wasu mutane inda yake cewa sune iyayen Ummi Rahab. Zaku iya kallon hotunan anan kasa.

 

 

 

 

 

9 Comments

Leave a Comment

error: Content is protected !!