Wuka A Makoshi Hausa Novel
Tag: Wuka A Makoshi Hausa Novel
Tafiya takeyi cikin sauri harbataganin gabanta sosai,hannunta daukeda bokitin kunun aya wanda take sayarwa tadade tana yawo amma batasaida koda rabibane gamatsananciyar yunwar datake kwakularta.
Cikin sauri tacigaba datafiyarta burinta kawai taganta agida kotasamu abinda zatasakawa cikinta.
Sauritakeyi tatsallaka titi saidatakai tsakiyar titi bataluraba damotar da take tunkarotaba saijitayi anbugi bolitin dake hannunta itama anyi wurgida ita gefe.
Dasauri tamike tsaye ganin yamda kunun ayarta yake tagangarawa cikin kwalbatin dake gefen titi,sannan tamaida idanunta kan maimotarda yakadeta yanacikin motarshi azaune bashi daniyyar fitowa balle yabata hakuri shitakaicinema ya isheshi na batamashi lokacindatayi.
Bokitinta tadauka tafara tafiya ahankali kamar wacce kwai yafashemata aciki.
Cikin sauri yasha gabanta tareda fadin malama kewace irin dabbace dakikiya dazakizowa mutane bisa titi kina abindakikagadama to wlh dakade kinayi toda nakade banza dan nni banida asara.
Yanagama fadin haka yajuya batare dayasake koda kallontaba yahaye motarshi yatafi.
Kukane taji yakubcemata tajuya baya taga irin mutanen dasuke kallonta taimaza tashare hawayenta takama hanyargida.
Tana isa gida ta iske ummu tana sharar tsakar gida dagudu zuhra tanifeta tafada kanta tacigaba da risgar kikanta .
Ummuce tadago kanta tareda tambayarta ke lafiya meakayi maki kike kuka kowani ydakeki.
Cikin kuka tagirgiza kanta alamun a ah ummu tace to meakayi maki, dakyar ummu tasamu tadaina kukan sannan tayimata bayani abinda yafaru.
Wuka A Makoshi
Dukdaran ummu yabaci daabinda yafaru hakanan ta danne talallashi diyarta.
Zuhra tace kuma ummu yazamuyi da kunun ayar dayazube? Ummu tace karki damu zuhra allah shizaikara kawo mana wani jarin kinji,kaitadaga sama sannan tatashi tashiga kicin tadauko abincinta tafara ci.
Ummu kuma tacigaba da shararta
Sallama tarunkaji tundaga zauren gidan dagowar dazatayi taga anshigo da mijinta arurruke dasauri tasaki tsintsiar hannunta tasan ciwon mijintane yatashi tabude dakinshi sukashigadashi suka kwantar.
Bayani sukema ummu akan abinda sukaga yayi amma hankalinta baya wajansu,tunaninta yafi tafiya akan indazatasamu kudin kaimijinnata asibiti dominkuwa idan harciwon yatashi asibitine kadai kan dantaimaka domin samun salama,saidai tarasa indaxatasamu kudin kaishi asibitin saboda abin yazamemasu jiki harsunsan adadin kudin dazaabukata dag garesu idansundangano da asibitin.
​
Name: | [Wuka a Makoshi HAUSA NOVEL ] |
---|---|
File Type: | Download Novels as .TXT .PDF .DOC .HTML |
Uploaded By: | www.mynovels.com.ng |
Category: | Hausa Novels Documents |
Tags: | Hausa Novels Documents, Hausa Novels Books, Complete Hausa Novels |
Novel Price: | Free |
Last Modified: | November, 2021 |

Pingback: JIKI NA YAKE SO COMPLETE HAUSA NOVEL | My Novels
Pingback: Rudin Kuruciya Hausa Novel Complete | My Novels
Pingback: Jarababben Namiji Complete Hausa Novels | MY NOVELS
Pingback: Yah Salam Hausa Novels Complete | MY NOVELS
Pingback: Wata Uwace Hausa Novel Document - HAUSA NOVEL
Pingback: Hajiya Gwale Hausa Novel Complete | My Novels
Pingback: Fulani Hausa Novel by Khadeeja Candy | My Novels
Pingback: Dr Jamal Hausa Novel Complete | My Novels
Pingback: Wasu littafan Hausa Novels da zaku so Kuma zaku iya download kyauta | My Novels
Pingback: Hafsat Hausa Novel | My Novels
Pingback: Masarautar Qamar Hausa Novel Complete | My Novels