Yadda Ake Gane Sha Awar Mace Ta Tashi Ga Budurwa
YADDA AKE TSOKANO SHA’AWA)
kafin a sami gamsuwa a wurin jima’i, ya zama dole a ga cewa tsokano sha’awa, ta yadda jiki zai zama a shirye don yin jima’i.
Ana fara tsokano sha’awa ne ta hanyar wasa da nono, musamman kan nonon saboda wannan sashe yana da jin tabi musamman ma idan ana shafarsa da harshe, ko da yatsa, ko kuma a rika totsarsa idan an shafe shi sosai da harshe ko yatsa ko kuma aka tsotse shi, yana mikewa kamar yadda beli yake mikewa in an tsokano shi yana daga abin nonon tare da beli a lokacin guda. Wannan yana sa mace ta samu jin dadi sosai.
Yadda Ake Kwanciyar Aure
1) KWANCIYAR AL’ADA: wato ana nufin kwanciyar da aka fi sani a wajen jima’i ita mace ta kwanta a kan gadon bayanta ta raba cinyoyinta ta dan lankwashe gwuwoyinta, mijinta kuma ya kwanta a kanta wannan kwanciya tana da kyau sosai, kuma tana ba masu jima’in damar yin yan’ shafe-shafe da kis a tsakaninsu. AMMA KUMA BATA DA KYAU A LOKACIN DA MACE TAKE DA JUNA BIYU:
KWANCIYAR MIMMIKE: wannan kwanciyar an fi yinta ne idan mijin ya zama mai karamin zakari, domin tana taimakawa wajen matse farjin mace ta yadda kome kankantar zakari zai gamsar da ita. Yadda ake yin wannan kwanciyar bayan namiji ya shigar da zakarinsa cikin farjin mace sai macen ta game cinyoyinta ta mike kafafunta, shima namiji sai ya hade cinyoyinsa ya mike kafafunsa, ya kwanta dare-dare a kanta.
KWANCIYAR HAWAN DOKI: yadda ake yin wannan kwanciyar lankwasa gwuwarsa kadan yadda zai dan daga cinyoyin mace da ita guiwar, ita kuma mace sai ta bude cinyoyinta ta raba su tasa mijin a tsaka ta zauna a kansa, ta dan kwanta kadan a kan kirjinsa daga nan sai ta rinka motsawa tana turawa gaba kamar dai ta hau doki.
Leave a Comment