Yadda Ake Kwanciyar Aure
*YADDA AKE KWANCIYAR AURE*
Inkinkaranta kitora group uku pls
Shin kinsan dayawa daga cikin matan mu na hausawa Basu iya kwanciyar AURE ba dayawa maza suna kuka dasu mace za’amata aure Amma kice miji ke sai ya bukaceki ke bazaki iya zuwa ki jegurinsaba kice kepa yau kema kina bukataba gaskiya yamata matan mu mu gyara saboda akwai matsala.
Yazama Dole ki iya salo kala kala na jawo hankalin mijinki kamar show me yawo da pant and bra a gida bawai ki sa hijabiba kamar wacce zataje biki.
yakamata Mata ku iya kiss domin shi wannan kiss Mata dayawa suna wasa dashi to Bari kiji yakamata kullum kiyiwa mijinki kiss sau 3 arana da safe inzai futa inyadawo dakuma in zai kwanta yakamata mace ta iya salon kwanciyar aure kalakala bawai kawai ta kwanta ta budemai kafa ba shikuma ya Shiga aiki yakamata Mata sukoyi salo kala kala Kamar su dog style.
slindrical style yadda miji zai Sha dadin mayar sa yazamana Hana kwadayin kwanciya da ita ,sannan kuma muna koyadda cikakken kwanciyar Aure ba kunya ga wacce takeso tabiyoni private ,da Kuma bada shawarwari akan zaman gidan miji .
Alamomin Namiji Da Bai Taba Jima’i Ba (Virgin )
MA’AURATA ONLY
YADDA AKE DADEWA A KWANCIYAR AURE
Hanya ta daya: a shiryawa saduwar:
Hanya ta biyu: ka kwantar da hankalinka ko ka rage sauri:
Hanya ta uku: samun kwarin gwiwa.
Kussan duk mutum daya a cikin uku suna fama da saurin yin inzali ko kuma saurin gama saduwa ba’a lokacin da matar ko mijin yake so ba. Duk da cewa akwai magunguna da za’a iya amfani dasu wajen magance wannan matsalar, amma akwai hanyoyi da idan mutum yabi zai sami sakamako mai kyau.
A takaice
Zamu tattauna akan wadannan abubuwan:
– Ka gano tsakar PC.
– Ka tsaya daga saduwa.
– Kuyi wasa kafin saduwa.
– Chanza yanayi.
– Kayi a hankali.
– Ka gwada hanyar 7 da 9.
– ka gwada hanyar jinkirtawa da kuma matsawa.
– Karfafawa kanka gwiwa.
– Ku tattauna da matarka.
– Ka nemi shwarar likita.
Hanya ta daya: a shiryawa saduwar
1. Ka gano tsakar PC. Akwai wata tsoka dake tsakanin mafitsararka da kuma duburarka. Idan kana san nemo wannan tsokar ta PC, zaka shiga bandaki ne domin yin fitsari, kana cikin yin fitsarin sai kayi kokarin tsayar dashi, wannan tsokar da kayi amfani da ita wajen tsayar da fisarin, itace tsokar PC da ake magana.
Ka bawa kanka lokacin domin da dame wannan tsokar ta hanyar mosta ta ta hanyar d’ame ta. A kalla yana da kyau ka mosta ta sau 15 a rana domin ya taimaka maka da dare. Hakan zai taimaka maka wajen kiyaye lokacin da kake son yin inzali.
2. Ka tsaya daga saduwa. Akwai mutanen da suke bukatar su dan daina saduwa na wani lokaci. Kuyi magana da matarka sannan kuma ku tattauna da likitanka akan matsalar ka. Amma bana nufin ka daina kula matarka ba, zaku dinga wasa na soyayya amma kuma banda saduwa. Hakan zain koya maka yadda zaku zauna cikin farin ciki ta hanyar dauke maka cewa dole sai kun sadu.
Hanya ta biyu: ka kwantar da hankalinka ko ka rage sauri:
3. Kuyi wasa kafin saduwa. Saduwar aure wani irin abune mai ban mamaki. Kowa ya sani cewa namiji yana yin duk wani abu domin kar yayi inzali da wuri, ita kuma macen tana yi duk wani abu domin tayi inzali da wuri.
Saboda haka, ku dinga wasanni kafin saduwa kamar sumbata, amfani da baki, da sauran abubuwan da baza’a rasa ba. Hakan zai taimaka wajen bawa matar gamsuwa.
4. Chanza yanayi. Yana da kyau ku dinga chanza yanayin kwanciya lokaci bayan lokaci domin hakan zai nuna maka wasu abubuwa da baka sani ba a baya na jin dadi.
Wata hanyar chnaza yanayin kwanciya shine idan kuna tsakiyar saduwa. Da zarar kaji zakayi inzali, kayi sauri wejen chanza yanayin kwanciyar.
Leave a Comment