Yadda Ake Saduwa Da Amarya A Ranar Farko

Yadda Ake Saduwa Da Amarya A Ranar Farko

 

 

 

 

 

 

Babban abinda yake sa Mata jin tsoron jama’i shine

ta yadda ake fara saduwa dasu a lokacin da suka yi

auren farko wato lokacin da aka aurar da yarinya

tana budurwa.

Wasa Da Nonon Amarya A Daren Farko

Abinda ya kamata mu sani anan shine lokacin da

ango zai kawar da budurcin amaryar sa yakamata

ya bita a hankali domin kada ya manta ita amaryar​

batasan yadda akeyin Jima’i ba.

yadda ango yakamata yayi saduwar farko

An fi son miji yaje ma matarsa da hira kuma kada

yayi gaggawar nuna mata cewar yin jimai ya kawo

shi kusa da ita, ldan yana cikin hira da ita sai ya

kwantar da kansa akan kafafuwanta kuma yaci

gaba da hirar sa.

In an dan dauki lokaci ana hira sai ya dauki daya

daga cikin hannayensa ya dora a jikin ta kuma ya

fara wasa da jikin nata a hankali, yana wansan yana

cire mata kaya a hankali, yana wasa da cibiyarta

kuma yana yin sama da hannun sa zuwa kirjinta a

hankali, da zaran yakai hannusa a kan nononta, sai

yaci gaba da wasa da nonowan nata a hankali,

inson samu ne sai yasa bakin sa akan nonowan

kuma yaci gaba da wasa dasu a hankali.

Yana cikin wasan in har sha’awarta ya fara tashi zai

ga ta fara jawo shi ko kuma ta fara rike mashi jiki,

hakkan alamune na cewar sha’awarta ya fara tashi

See also  Shawarwari Ga Ma’aurata Kafin A Daura Muku Aure

kuma tana son a fara jimai da ita kenan, abin sani a

nan shine ko da sha’awar maigida ta tashi to yayi

kokari ya danne ta shidai kawai yaci gaba da wasa

da ita kuma yayi sauri ya mayar da hannusa a kan

farjinta kuma ya cigaba da wasa da dan churon ta

wato (clitoris), baya lokaci kadan sai ya mayar da

bakinsa akan farjin domin yaci gaba da tsotar dan

choron da kuma leben gindinta.

A wanna lokacin zakaga amarya ba abinda ta ke so

irin taji anfara saduwa da ita, wata amaryar ma da

kanta zata gaya ma maigida cewar ya fara jimai da

ita, wata amaryan kuma da kanta zata kama

azzakarin maigida tasa a farjinta.

Ana son in maigida zai fara jimain sai ya fara a

hankali wato ya fara shiyar da kan kachiyarsa cikin

farjinta a hankali, bada gaggawa ba wato yana

turawa a hankali yana dawo da kan azzakarin bakin

leben farjinta a hankali bada karfiba musamman

ma idan budurwa ce, hakan zai cigaba yi har kowa

ya manta inda yake.

Wani mahimmin abin lura anan shine wasa da farjin

mace da baki yana matukar tayarma da mata

sha’awa kuma yawaita yin hakan na hana mutuwar

sha’awar mata.

Kuma hakan na sa mata jin dadin jima’i kuma yana

hana su jin tsoron jima’i kuma ma hakan nasa

samun ninkin jin dadin jimai wanda hakan kuma

nasa saurin daukar ciki.

Yawaita irin wannan jima’in na karama mace son

maigidanta musamman ma a duk lokacin da baya

kusa da ita.

kuma ma zakaga idan yana kusa da itan, tana

See also  ILLAR GOYO HAUSA NOVEL

yawan son wasa dashi kuma zakaga amarya tayi

saurin sakin jiki da maigida kuma ma hakan na kara

ma maigida da amarya son juna.Koda saki ya kasan ce a tsakanin irin wadannan

ma’auratan zakaga cewar matar na kewar mijinta

na baya in har sabon mijin da aka aura baya mata irin wannan jima’in.

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top