Sirrin Rike Miji

YADDA ZAKI GANE CEWA KO KINA DA BUƊAƊƊEN FARJI

YADDA ZAKI GANE CEWA KO KINA DA BUƊAƊƊEN FARJI

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

1. Mafi yawan mata masu fama da matsalar buɗaɗɗen gaba na fama da matsalar rashin riƙe fitsari , wato ɗigar fitsari. Digar fitsarin zata iya faruwa a lokacinda kika ɗauki wani abu mai nauyi, ko lokacinda kika yi dariya, tari ko atishawa Wannan alamace cewa mace nada budadden gabaYawan shekaru, yawan haihuwa , yawan jima’i, tiyatar likita (ƙarin kofa) ko wani rauni a gaban mace, ko tsayawar al’ada (menopause) saboda karancin sinadarin “estrogen” na iya sanya raunin tsokokin farji wanda daga ƙarshe zai iya haddasa buɗewar tsokokin bangon farji masu matse zakari.

 

 

 

 

 

2. Hanya ta biyu da zaki iya sanin ko kina da gaba mai faɗi itace: ki saka ɗan yatsanki guda (manuni) cikin gabanki sa’annan kiyi ƙoƙarin matse dan yatsanda tsokokin farjinki Idan har kin gwada yin hakan kuma ya zamanto baki iya jin kina matse dan yatsan da farji to zaya iya zama kina da babban Farji. Bugu da ƙari, idan kika saka yatsa 2 ko 3, misali manuninki da kuma yatsan tsakiyar hannnunki (mafi tsawo) , kuma baki ji wata alamar bangon farjinki yana matse yatsun ba to yiwuwar itace kina da buddden farji.

 

 

 

 

3. Idan ya zamanto yana da wuya kamin kiji ƙololuwar dadi (orgasm)/kawowa lokacin saduwa. Yana iya yiwuwa alamar budadden gaba ne. Haka kuma, raguwar jin dadi ba kamar daaba shima na iya zama alamar.

 

 

 

4. Idan ya zamanto mace tana wasa da gabanta domin biyan buƙatarta kuma tafi sha’awar ta saka wani babban abu a gabanta akan ƙarami. wato bata jin dadin ƙaramin abu idan ta saka a farji sai babba. Shima alamace cewa mace nada girman farji. A baya munyi bayani da tsoratarwa akan wasa da gaba(Istimna’i) kokuma Musturbation a turance. Yana da illa ga lafiya da rayuwar auren ‘ya mace Don haka sai a kiyaye.

 

 

 

5. Idan ya zamanto kina shan wahala kamin ki gamsar da mai gidanki wajen jima’i ba kamar daaba.

 

6. Idan ya zamanto sai kin matse ko haɗe cinyoyin ki biyu sosai sa’annan kike jin dadin jima’i da maigidanki. Wannan ma yana iya zama alamar budadden gaba. Duk da dai cewa wani lokacin yana iya zamantowa mijin ne keda ƙaramar al’aura Amma idan kamin haihuwarki babu wannan matsalar sai daga baya to sai ki zargi budewar gaba.

 

 

7. Idan ya zamanto kina jin ƙarar fitar iska daga farjinki lokacin da maigidanki yake saduwa dake, iskan kamar fitar “tusa” amma ba tusa bace (fanny farting) kuma babu wari. Iskan yana shiga yana fitowa lokacinda maigida yake kaikawo Wannan alamace kina da budadden farji.

 

Budewar farji tana da dalilai kamar haka.

1- Qarin yagewar farji wajen haihuwa.

2- yin aiki a farji ga mace.

3. Saka wani abu me girma a cikin farji ko wasa da farji duka. wadannan dalilai da ma wasu dalilan kan iya haddasa. budewar farjin mace.

 

ILLOLIN BUDEWAR FARJIN MACE

1- idan farjin mace ya karu yayi fadi toh zata zama bata da. dadi kamar in bata yage ba.

2- Rashin kawowa (Realese) da wuri, sai ya zama sai an dau. tsawon lokaci ana kai kawo a kanta kafin ta kawo.

3. Rashin cikakkiyar sha’awa wacce takan bijiro wa mace koda ba tare da namiji ba.

 

Duk wacce ta tsinci kanta a cikin wannan yanayin in har farjinta ya bude ta hanyar karuwa wajen haihuwa toh taje asibiti a mata dinki, kuma ta tabbatar ta je inda suka san me suke yi, domin akwai gwaje gwajen da yakamata a mata a farjinta don hane cewa wanne irin dinki ya kamata a mata? Kjma shin gun ya dace da dinkin?.

 

Kuma idan farjin ba yagewa yayi ba kila ya bude ne ta sanadiyyar saka wani abu a cikin farjin don biyawa kai bukata toh babu shakka cibiyar bayar da magungunanmu ta tanadar muku da ingantattun magunguna wanda za a yi amfani da su kuma a dace da biyan bukata cikin ikon Allah.

 

MATA A KIYAYE

Farjin mace kamar idanu yake baya son bako saboda haka ba kowanne tarkace ake sakawa a ciki ba.

 

YADDA ZAKI MAGANCE MATSALAR GIRMAN FARJI TA HANYAR MAGANI DA KUMA NAU’IKAN MOTSA JIKI DA DABARU

 

Hanyoyi da dama na matse gaba musamman bayan haihuwa wanda sun hada da hanyoyin magani, motsa jiki (exercise), tiyatar likita domin rage girman farji da sauransu. Wasu hanyoyin nada illa ga lafiya, wasu kuma hanyoyin basu da wata matsala ko hadari kamar dai yanda likitoci ke bayani. Wasu daga cikin hanyoyin.

 

1. Motsa jiki , hanyoyin motsa jiki na zamani domin matse gaban mace suna da yawa (such as kegel exercises) da sunaye. Motsa jikin ya shafi horo da mace zata iya bawa jikinta domin ya zamanto tsokokin gabanta masu motsi sun kara ƙarfi da tsukewa. Misali, wata kwararriyar likita a India Dr. Sangeeta Gomes ( Consultant Obstetrician and Gynaecologist) , ta nuna cewa mace zata iya inganta tsukewar gabanta idan tana yin motsa jikin dauke numfashi (breathing exercises). Zaki dauke numfashinki na tsawon ‘yan daƙiƙoƙi (seconds) kadan sannan ki tsuke (tsokokin) farjinki matsakam na tsawon wani lokaci a lokacinda kike mai dauke numfashin. Za kiyi hakan a kowace rana, sau 10 ko 15.

 

Zaki iya yin hakan a kicin lokacinda kike aiki, a ofis, a tsaye ko a zaune , a ko ina kuma a ko wane wuri ba tare da ma wani yasan abinda kike yi ba. Sa’annan zaki yawaita cin Ƴaƴan itatatuwa (kayan marmari) da abincin ganye (vegetables)

 

Wannan ko shakka babu yakan taimakawa mace wajen matse gaba domin gyara aurenta Wani nau’in motsa jikin kuma shine ake cema “Kegel exercise”. Toh yaya ake yinshi?

 

Dr. Gomes ta nuna cewa idan kina yin fitsari sai ki tsaida fitar fitsarin, wato ki riƙe fitarin, ki danne shi na tsawon daƙiƙoƙi 10 , wato ki ƙirga 1 zuwa 10 sa’annan ki saki fitsarin a hankali a hankali. Zaki iya yin hakan sau 2 ko 3 a rana idan za kiyi fitsari. Shima wannan nau’in motsa jikin na tsuke gaban mace. Hanya ta farkon kenan.

 

Sannan akwai injina na musamman wato (machines) wanda aka kirkiro musamman saboda wannan matsalar ta budewar farji ga mata Sannan kowanne irin motsa jiki za a yi ko amfani da inji ko dinki yazama wajibi a nemi magani wanda aka tabbatar zai bayar da kaso me yawa wajen warkar ko kawar da matsalar.

 

Al huda Islamic medicine . munada hadeden maganinmu Wanda zaku matsai tamkar budurwa.

2 Comments

Leave a Comment

error: Content is protected !!