Yar gado hausa novel complete download
Tag: Yar gado hausa novel complete download
Littafin Yar Kwalisa
Yammata ne su biyu sun dawo daga islamiya wani saurayi ya tare su daya daga ciki tace dallah mallam gafara saurayin yyi murmushi haba ‘yammata mai yyi zafi dama ba komai ya kawo ni ba wlhy kina matukar burgeni wlhy ina kaunar ki..
…ji kake tas tace ni *Balqees* ta wuce da ajinka kalle ka fa haba ai ko mai gadin gidan mu yafi ka fasali toh bara kaji ni nafi karfin ka mai ka taka?? mtswww dan gidan matsiya ta…taja hannun kawarta suka wuce kowa ta shiga gidan su *Balqees* ta tsaya a wurin flowers tana wasa da wani furee taji saukar belt ihu ta fara saki da gudu Amma ta fito ta warce belt din kai Amir mai ke damunka ne mtswwww kar ka kuskura ka kuma taba man yar lele Amma ta jawo.
*Balqees* tana rarrarshinta Amir yace haba Amma ya za’a ce *Balqees* ta mara wani kawai don ya fada mana yana sonta wai har da ce masa dan gidan matsiyata ta wuce da ajin sa.
Tattalin So Complete Hausa Novels
daga masa hannu Amma tayi kai dakata bana son shashanci ai ba karya tayi ba gobe ma sai ya dada ya ga idan ban kai sa cell ba ni diyata ba zata aura matsiya ci ba sai mai hannu da shuni babban attajiri *Balqees mai gadon zinari* Amir yace haba Amma kefa mahaifiya ne bai kamata kike wannan furucin ba da arziki da rashinsa duk daga.
Amma tace kai yi man shiru wa’azi zaka yi man ko kuma mai toh tun kafin kazo duniyar nan nake a cikin ta wuce ka bani wuri ai daka haifa gwamna gwara matar gwamna shi yasa nake alfahari da ‘yata ni banga amfanin haihuwar ‘da namiji ba kasha wahalar rainon sa amma wata tazo ta aure sa ta chanja mar ra’ayi Amir yce Amma ba haka abin yake ba kawai matsalar mata kenan su sunfi son mata shiyasa har a bada ba za’a bar samun matsalar dangin uba da dangin miji ba kuma duk mata suke haddasa wannan fitinar Amma tayi tsuki suka shiga ciki.
YAR KWALISA
Karanta Littafin Gidan Uncle Hausa Novel
By.Oummi Hambali
2⃣
Amir ransa ya baci sosai da irin tsanar da mahaifiyar sa tayi masa da kuma yadda take shagwaba ta don sam yarinyar bata da ingattacciyar tarbiya duk saurayin da ya tunkareta da maganar yana sonta sai ta wulakan tasa a bainar jama’a (gashi yanzu ta kammala karatun ta tana 20yrs) kwanakin baya har saka mata rana aka yi da wani mai kudi ana daf da auren ta sama labarin ya sama karayar arziki ranar auren kam ta kekashe tace ita bata son sa mahaifiyarta ta goya mata baya aka fasa auren….haka take wulakanta duk wanda ta gadama in dai har talaka ne kuma mahaifiyarta ta tsaya mata.
*2days ltr* Balqees ne da Amma zaune a palo suna kallo Afreen ta shigo babu sallama ta zauna bayan sun gaisa Amma ta shiga kitchen Afreen tace ke *Balqees* kin san Saturday za’a kawo diyar wani minister nan garin ranar da aka kawo ta za’a yi dinner a Ml Hotel *Balqees* ta zaro ido pls joke apart are u serious??Afreen tace wlhy am serious waz ur view don sai 10:00am za’a fara kinga yanzu dole mu kece raini *Balqees* tace tabbb ai dole mu keche raini yanxu bara na kira saurayina dan wahala nace ya turo man kudi ta kira sa ta fada masa tana da bukatar kudi ba’a fi 2mins ba taji alert na 60k murna suka shiga yi *Balqees* tace kiyi mana booking makeup *Lainat* zata mana yanzu tashi bu cire kudin sai mu shiga kasuwa ba gyara fuskar su suka yi kowa ta dauka figigin mayafinta suka fito Amma tace ina zuwa *Balqees* tace unguwa taja hannun kawarta suka fita taxi suka hau ta kai su bank suka cire suka tare wata suka shiga kasuwa sayayya sosai suka yi (ta kai na 30k) bayan sun gama suka zo wurin payment wani Alhaji ya biya masu a tare suka fito ya tambaye su ina zasu yanzu suka sanar masa saloon da lalle za’a masu y rage masu hanya da suka kai ya basu 50k sunyi zasu hadu da *Balqees* bayan an gama masu saloon da lalle suka fito suka tare taxi ta kai su gida
BANDIRAWO HAUSA NOVEL COMPLETE
YAR KWALISA
By.Oummi Hambali
3⃣
Koda suka shiga gidan basu bari Amma taga kayan ba bayan Afreen ta tafi *Balqees* ta adana kayan ta kana ta fito wurin Amma ta mata sannu kana tace ranar Saturday nida Afreen zamu je Dinner na diyar Minister yanzu ga 10k dazu wannan Alhajin ya bani 20k Amma ta wangale baki Allah ya maki albarka kai lallen yyi kyau anjima ki shirya kije wurin Salina yar Borno ta maki gyaran jiki kuma dazu wata kawata ta kawo man mayuka hadin yellow dan kano (man shafawa mai saka haske sosai) *Balqees* tace toh Amma bayan la’asar taje aka yi mata gyaran fata tayi kyau sosai Amma ta yaba sosai
*Saturday* bayan maghrib suka saka kaya a cikin jaka suka hada komai da komai Amma tasa idi driver ya kai su *Balqees* suka shirya cikin tsadadden leshi ja head kuma black ita kuma Afreen golden *Balqees* tayi kyau sosai da fatar ta fara tas kamar baturiya don kau har allurar fari take yi m ai kau har 50k take kashewa a shi kawai (tana cutar sumarinta masu hannu da shuni) wannan dalilin nee yasa Amma take sonta tun da tana kawo mata bugun yen Abuja..bayan sun kammala shirin idi yayi drivn insu zuwa event center bayan sun sauka chanja salooon tafiya suka yi barinma *Balqees* mai gadon zinari takunta daban eke ji da kai ba’a magana koda suka shiga wurin da aka tanadar wa manyan baki suka zauna kowa na feeling kan sa Afreen tana mata fira sama sama wuka *Balqees* ta dauko ta yanka Apple ta dauka karamin gutsire tana tamnawa kamar bata so ta jima bata cinye gutsiren ba M.c yce ana da bukatar ganin abokin ango Dr.Maheer Ashraf yna tashi kallo y dawo kan sa ya tafi da imanin mutanen da ke wurin don ba yammata ba har maza don gayen y hadu iya haduwa basshi da banbanci da Indians akwai sa da kwarjini *Balqees* tana ta tunanin yadda zasu hadu ta gefenta tace ita fa barata iya fita ba tayi mgn in public da zata sama wadda zata sama wadda zata fita instead of her
Muje zuwa……
YAR KWALISA
By.Ummi Hambali
4⃣
Sauran matan su biyu suka ce Bea muma fa we can’t ynxu mey solution kafin ya gama nasa a kira ki *Balqees* tayi murmushi tace mey sa kike cewa baraki iya ba feel free mana murmushi tayi tace am Sakna by name pls frnd help me trou wlhy i can’t pls in zaki iya pls kiyi helpn ena ki fita pls *Balqees* tace amma kin san mutane za suna korafi Sakna tace 4gt abt dem pls *Balqees* tace ok av i’ll amma seriously American English na iya fa Sakna tace yawwa babbar yarinya zamu nuna masu nasu wasa ne nan ta bata brief about amarya da saurayin ya gama M.C yyi godiya(Muryar Maheer kanta abin so ne sai ma kunji lokacin da yke spch correct English so muah) kana yce to ynxu muna da bukatar ganin Queener bestyn amarya sai da *Balqees* taja aji kana ta tashi itama kallo ya dawo akan ta don ta hadu ba karya ta karba Micro phone tayi spch turancinta kmr baturiya data gama aka tafa mata ta koma Sakna ta mata godiya suka dan taba fira nan aka saka waka *Balqees* tayi rawa sosai don filin kowa matsawa yyi aka barta tasha liki kmr da bakin kwarya Maheer ya shigo wurin yayi mata liki da note na dollars har sai da ta gaji ta sama sit ta zauna shima yaja sit kusa da ita suna facing juna yce BABY ykk *Balqees* ta amsa da lafiya da alama ta gaji ruwa y zuba a glass cup y mika mata take this nasan kin gaji ba musu ta karba tnx bro kamar kasan ina da bukatar water Maheer yyi murmushi ina fata zamu iya zama friends *Balqees* tace no pee bro Maher y ciro phone insa y mika mata saka man phone number inki ta karba ta saka masa y kit tayi Sabin sun jima suna fira Maheer yce nifa na gaji gida zana wuce muje nay dropn naki a kasalance ta miki tana fi’ili da kisisina Maheer yce yaushe zaki yi aure (hhhhh Balqees kam babu aure a agenda inta don tayi alkawarin sai ta sama hamshakin attajiri)
YAR KWALISA
By.Ummi Hambali
5⃣
*Balqees* tayi murmushi tace sai lokacin da Allah ya nufa *Maheer* yace tohm Allah y nuna mana suna tafiya suna fira y buda mata mota ta shiga yaja suka fita *Maheer* yace to yna da kyau muyi intro ryt kai ta daga masa yce gud full name ena *Maheer Ashraf Fauzi* am a dr dad ena Fulani ne while my Mom shex Indian ni Dr ne ina aiki a Paris am single ynxu ma na sama hutu ne *Balqees* tace masha Allah (d first day da naji ta ambata…lol) em *Balqees* nima am Fulani dad ena had dead am living wif mh Mom *Maheer* ya shafa gefen fuskanta gud princess suna ta firar su har suka isa ya faka sun jima a cikin mota ta fada masa ta gaji zata shiga ciki *Maheer* da kyar ya buda motar ya bata note in cash sai da ta ja masa aji ta karba ta shiga gida kamar yadda ta saba babu sallama Amma tace tun dazu ina jiran shigowar ki naga dare yyi *Balqees* ta tabe baki uhumm ta zauna ta labarta wa Amma sabon saurayin da tayi Amma ta shiga murna
*2weeks ltr* Soyayya mai tsanin gaske ta shiga tsakanin Balqees da Maheer a rana sai suyi waya sama da sau biyar sai su jima suna fira duk bayan kwana biyu y kan zo yau ta kama Asabar Balqees da Amma suna palo suna kallo wata mata ta shigo bayan sun gaisa tace Balqees babu mgn Balqees dai bata ce komai ba Matar tace Hajiya Halima daman nazo ne na sanar dake wani abu watau wannan yaron dake zuwa wurin Balqees watau Maheer to a zahirin gaskiya Maheer ba mutun arziki bane shaye shaye da bin mata kawai ya tasa a gaba a yanzu haka an tabbatar yana dauke da cuta mai karya garkuwar jiki watau H.i.v Balqees tayi tsuki to ina ruwanki ina abinda ya shafeki yar bakin ciki ko abinda yafi h.i.v ne ina son sa in duka matan duniya yke bi a haka naji nace ina so giya kuma ya sha naga duk abubuwan da yke ba akan sa aka faea ba kuma ai lokacin sane mtswwww ta shiga daki fuuuu Amma tace to mey ruwanki ‘yata ko yarki watau kema kina cikin masu yi mana hassada ba ai duk yanzu na gano ku matar ta tashi tace wanda bai ji bari ba zai ji hohoho ku zaku ji kunya ta fita……mutane da yawa suna yiwa Amma mgn amma tayi biris da batun su kuma babu wanda ya taba yabon Maheer (don kau Maheer gogaggen dan duniya ne yayi fice a Naija don kau daka fada sunan sa toh an san sa a fagen iskanci haka ma a kasashen waje sun san shi dan is ne kawai sunan yana musulmi ne kawai amma duk akidar kafirci ita ne nasa)
Ummi_Hambali@Instagram
YAR KWALISA
By.Ummi Hambali
6⃣
Bayan sati biyu aka saka rana nan da wata daya aka kawo lefe na gani na fada dozen biyar (akwati44) Balqees don murna kasa bacci tayi bro Babanta da bro in mamanta suka ce sun zare hannun su a batun auren tunda yaro basshi da hali mai kyau Amma tace su suka sani suma suna bakin ciki ne yarinyar ta zata aura mai kudi Dubai taje ta saya mata furnitures don ba ita ba ba mahaifiyarta ba duk karya ta masu yawa
*4dys ltr* Balqees tace Amma i wish Abba na zai zo Amma tayi tsuki tace shashasha mai zai maki jiya ya turo man sako wai kar ki aura Maheer in har kika aure sa to bai yafe maki ba don bai shirya hada jini da dan iska ba Balqees tace yaji dashi chan masa ni koma Maheer group in Cult yke i don’t care sai na aure sa Amma tace vcourz mana mu mey ruwan mu in dai dere is cash ai daz all komai yke shi ya sani ba wani ba Balqees tace sosai ma nifa Amma wlhy namiji ko mummuna ne i can marry him in har he is a billionaire kinga kam Maheer ai duka ya yada ga kyau ga dukiya har abroad suna girmama sa kaf Family nasu ansan manyan attajirai ne to 4 wat reason na yadda ya kufce man Amma tace ai da ace mahaifinki muna tare sai ya mana bukulu
(Nasan u’ll like to hear about Abban Balqees cikakken sunan sa Alh.Almu’akil attajiri ne shi aikin bakin matan sa biyu dayar yaranta hudu mata Amma kam biyu Balqees da yayanta Amir sbd halin Amma na tasiya yasa Abba bai hadasu a gida daya ba kowa garin da take daban Amma ta shagwaba Balqees don duk abinda Balqees tace tana so to ya zama dole ayi mata a lokacin data kammala karatun Secondary Amma ta matsa wa Abbanta daya fitar da Balqees abroad bbu yadda ya iya hk ya biya mata kudi ta karashe karatun ta a U.K bayan ta dawo bada jimawa ba Abba ya hada ta aure dan da dan yayansa sam bata nuna bata soba sai a ranar aure ta gudu Abba yaji haushi matuka y mayar da auren kan kanwarta tayi biyayya bbu musu koda ya koma gida suka yi tatas shida Amma ta sanar masa ita ta kai ta gidan aminiyar ta ciwon zuciya sai da ya kama sa bada jimawa ba aka masa sharri a bank wai ana suspecting nasa y sata makudan kudi daya sanar ma Amma tace wulakanci kala kala tun daga ranar take masa wai ita barata zauna a cikin talauchi ba suyi ta yi masa habaici ita da yarta ta dame sa akan sai ya saketa babu yadda ya iya don har gidansu taje ita da Balqees suka yi wa dangin sa tas yji haushi sosai ya saketa saki daya ta rangada guda tace kuma bai isa ya fitar da ita ba daga gidan ba sunyi hayaniya sosai tunda y kada kai ya fita bai sake waiwayar ta ba Amir ne ma y kwasa kayan sa y koma chan sai dai in anyi hutu yazo
YAR KWALISA
By.Ummi Hambali
7⃣
Sam Balqees bata da tarbiya mahaifiyarta ta bata ta ga shegen girman kai da take ji da akan kudi babu yadda barasu yi ba in dai akan kudi ne
Bayan wasu kwanaki Biki ya kankama sosai suna ta hidima amarya tana ta shan gyara yau aka yi mata lalle na gani na fada bayan an gama ta fito zaga gida sukay kicibis da tsohon saurayinta ya tsina fuska tayi tace mai ya kawo ka Faisal yce saki ranki mana dama nazo ne na maki Allah sa alkhairi amma da zaki ji ta bakina da baki aura Dr.Maheer ba don wlhy halayensa ba nagartattu bane don kusan kullum a hotel yake kwana Balqees ta daga masa hannu mallam it seems kai ma kana cikin haters wat concern u da halayensa ni nagani nace ina so Faisal yce ok daz ur pee u’re d 1 to regret nt me tunda kudi sun rufe maku ido ai zama dan sarki gwara zaman lfy ke da akwai sarkin da yce da zama sarki kansa gwara zaman lfy Balqes tace to dan bakin ciki fita mana daga gida if nt…..Faisal yyi murmushi y fita Balqees ta zauna tayi tsuki tho mey damuwarku am d 1 to stay wit him nt u guys *YAU NE RANAR KAMU* Amarya taci ado tayi kyau har ta gaji sai ka rantse kace ba er nan bane ita bayan ta kimtsa ta fito ita da friends nata suka shiga motocin da ango ya aika masu koda suka shiga event center ango ya jima bai zo ba har Balqees taji haushi koda ya shigo tare da wasu yammata suke da abokanen ango suka mika gaisuwar su ga amarya Maheer y zauna kinga nayi delaying ko bacci nayi i donno tym yyi Balqees tace aaa lallai u hv tym to sleep ka manta da bride inka Maheer yce am srry kidney y shafa kunatunta kinga yadda kikay kyau
……..
: YAR KWALISA
By.Ummi Hambali
8⃣
Balqees taji dadin yabon da ya mata murmushi tayi kai ma ai kayi kyau…suna ta dai firar su aka kira ango da amarya rike mata hannu yyi suka saika kasan stage in sun sha ruwan kudi sosai Amarya bata yi wani rawa ba amma ango shi kam babu ruwan sa rawa sosai yyi shida abokan sa da wasu yammata kmr kafirai matan don ko wacce shigar banza tayi Balqees taji haushi sosai kan stage ta koma ita da kawarta suna taba fira….haka dai har aka gama event kullum sai ran Balqees y baci don Maheer bai shigowa event center da wuri kuma koda y shigo shida wasu ‘yammata suke tashewa
*Saturday* yau ta kama ranar daurin aure manya manyan attajirai sun halarta wannan bikin bayan sun natsa aka daura auren Maheer Ashraf da Balqees Almu’amil bisa sadaki miliyan sha biyar uwar amarya da amarya baki har baka murna bata misaltuwa bayan an shirya amarya aka zo daukar ta motoci sunfi a irga ba laifi amarya ta sha kuka har mota uwar ta ta kai ta sai birnin tarayya sunyi gudu sosai akan titi abin sai kaga amma fa convey in yyi kyau suna isa sauran motocin suka faka motar amarya ta shiga gidan kyawun sa bayya misaltuwa don ko a turai sai haka gidan ya tsaru sosai babban gida ne sosai part biyu ne duka up stairs.. gefe kuma ga pool nan daga chan gefe kuma garden parking space kan sa abin kallo ne wurin motocin sun kai ashirin.
Leave a Comment