Hausa Novels

Yar Hannu Complete Hausa Novel

Yar Hannu Complete Hausa Novel

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Sanye take da hijab har k’asa duk ilahirin jikinta baka gani , fuskar ta rufe da Nik’af tana tafiya a hankali tamkar wata wahainiya , tana zuwa wata majalisar maza zata wuce dukansu suka bita da kallo , ko gotawa batayi ba wani daga cikinsu yace ” nidai wannan matar inason inga fuskar ta , sauran suka ce ” to mezakayi da fuskar tata alhalin kana ganinta kaga matar aure me cikar kamala ,

 

wallahi Jabir ka rufawa kanka asiri kar kaje watara na mijinta yajika , wanda suka kira da Jabir yace ” karfa kuga laifina duk abinda kagansa a killace to tabbas kasan yana da daraja , kuma kowaye zaiso ace ko sau d’aya yaga yadda abin yake , kuma da kuke maganar cewa matar aure ce wallahi nidai ban yadda ba , nan suka kafa musun wannan mata da ta wuce……

 

Tana k’arasowa titi ta tsayar da Napep koda ya tsaya ta k’arasa ce masa tayi ” Green palace Hotel zaka kaini , kallonta yashiga yi sama da k’asa kafin yace ” Bisimillah kud’inki d’ari biyu da hamsin , shigewa tayi batare da tace komai yaja suka tafi……

 

Tafiyar Minty 10 sukayi yakawosu Green palace hotel , suna zuwa ta zuge wata k’aramar jakar ta tabashi d’ari biyar ta juya ta shige ciki batare da ta anshi canji ba ……

Tana shiga ciki ta nufi Reception tana zuwa tace musu ” ina da bak’o a room 13. nan suka duba tare da kira number d’akin data fad’a , sai da suka gama magana sanna suka bata umarnin tafiya…..

 

Hawa sama tayi ta nufi number 13 Room hankalinta kwance , tana zuwa tayi nocking k’ofar aka bata izinin shigowa , tana shiga tasamu Alhaji Nuhu Matawalle yana kishingid’e yana shan lemo , yana ganinta yafara mata kirari ”

 

Sayyada kike a cikin gidanku a titi kuma *’Yar Hannu* ce ke , Kankana uwar ruwa sikari baki farin banza ba zuma kike ga zak’i ga harbi , cire Nik’af d’in tayi sannan ta cire Hijab d’in shima , tana cirewa naga ainahin halittar ta ,

 

Kyakkyawa ce ajin farko ga kyau ga dirin jiki ko inah acike yake na jikinta , gata doguwa tamkar itace ta zana kanta ,

 

k’ugunta kuwa tamkar andasa mata shi haka k’irjinta a cike yake kuma gasu a tsaye k’yam , wani shu’umin murmushi tayi ganin yadda Alhaji Nuhu yasaki baki yana kallonta har wani miyau yake had’iaya muk’ut , riga da siket ne ajikinta na atamfa sosai suka kamata kai bakace zasu fita ajikinta ba , zama tayi kusa dashi numfashin su na bugun juna tuni Alhaji Nuhu ya rud’e yana neman fita hayyacinsa ,

matsowa tayi sosai ta shafo fuskar sa sannan ta sumbace sa , ai suman zaune yayi tare da wani lumshe ido yana sambatu , cike da kissa tace ” Alhaji gani nazo na cika Alk’awari dan haka nima inaso ka cikamin nawa Alk’awarin , da sauri yace ” *Aysha* kifad’i duk abinda kikeso mutuk’ar inadashi to zan mallaka miki ,

 

wani wal tayi da ido tare da hura masa wata iska har sai daya lumshe idonsa tace ” inaso ka siyamin Motar dan nagaji da yawo a k’asa , amman nafiso kabani kud’in insiya da kaina bawai kasiyamin ba ,

Alhaji Nuhu yayi wani murmushi yace ” Motar kacal kikeso Babyna ? kai ta d’aga masa alamar Ae batare da tayi magana ba , Alhaji yace kituromin Account Number ki yanzu zan miki transfer ta 3 Milloiner sai ki siyi wacce kikeso , da sauri Aysha tace ” wow Alhajina nagode da wannan gift d’in naka , Murmushi Alhaji Nuhu yayi sannan yace ” akan ki babu abinda bazan iya yi ba dan ked’in ta musamman ce , tuni Aysha tafara rikitashi da salonta , Alhaji Nuhu tuni ya fice daga hayyacinsa sai wani surutai yakeyi , a haka har suka fara aikata ta’asar su …….

 

Bayan wasu a wanni kowannen su ya gama gamsuwa Aysha ta mik’e tashiga toilet , saida tayi wanka ta kintsa jikinta sannan ta fito , kayanta ta d’auka tasaka sannan ta dubi Alhaji Nuhu , shima ita yake kallo tayi wani murmushi tare da kashe masa ido tace ” ni zanzo natafi gida kasan bana so ace nakai yamma banshiga gida b , Alhaji Nuhu take yayiwa Aysha transfer ta kud’in dayayi mata alk’awarin bata , sannan tayi masa sallama akan gobe zata dawo masa …….
 

Littafan Hausa Novels Guda 1000 masu dadi

Matar Makaho Complete Hausa Novel

Hotunan Lalle Masu Kyau Kunshin Gam

Matar Yaro Hausa Novel

Hajiya Gwale Hausa Novel Complete

Gyaran Nono a sari data

Tsofaffafin Hausa Novels Watpadd

 

Tana fitowa tasamu me Napep tahaye abinta ta nufi gida….

 

Koda tadawo har lokacin wannan majalissa tasu Jabir tana nan , haka tazo takuma wuce su har ta k’ule suna kallonata , tana k’arasowa k’ofar gidan tashiga da sallamar ta , wata dattijuwa ce a zaune tana lazimi itace ta amsa mata sallamar tare da cewa ” sannu da zuwa Sayyada Yaya Makaran tar taku take ? Aysha tace ” Alhamdulillah Gogal …..

 

 

Wasu littafan Hausa Novels da zaku so Kuma zaku iya download kyauta

 

Wasu littafan Hausa Novels da zaku so Kuma zaku iya download kyauta

dan son jin labarin *’Yar hannu* Kuci gaba da bibiyar

*’Yar* *Mutan* *Kanawa*Muna dauke da Littafan marubutan Hausa…

 

 

 

Name: [Yar Hannu Complete Hausa Novel]
File Type: Download Novels as .TXT .PDF .DOC (WPS) .HTML
Uploaded By: www.mynovels.com.ng
Category: Hausa Novels Documents
Tags: #Hausa Novels Documents #Hausa Novels Books Complete Hausa Novels #Hausa Novels #Hausa Novel #Romantic Hausa Novels #Sabbin littafan hausa
Novel Price: Free
Last Modified: October, 2022

 

 

Idan Kuna Bukatar Hausa Novels Audio Ku Shiga anan Kana ku danna Subscribe a tashar My Novels TV

Zaku iya sauke Manhajar Android ta My Novels anan Domin samun littafan Hausa maras adadi


Zaku iya shiga WhatsApp Group namu na My Novels anan domin samun Littafan Hausa Maras adadi


Domin samun littafai a saukake su shiga group namu na Telegram


Powered by: www.mynovels.com.ng

1 Comment

Leave a Comment

error: Content is protected !!