Yar Talla Page 44 Hausa Novels
BOOK ONE
*Ayi hkr da rashin jina Akan lokaci’ fatan anyi Sallah lfy’ Allah ya amsa mana ibadunmu baki daya.*
4️⃣3️⃣&4️⃣4️⃣
Tinda suka Tashi suke aikace aikace a cikin gidan sabida murnar dawowan daddy’ aymana ce ta amsa aikin girki Dan tinda tazo itace me dafawa daddy abinci duk lokacin daze dawo.
Tsaye take tana yanka fassili ta kunna karatun alqur’ani a wayarta tana bin karatun a hankali’ mummy tayi sallama.
Rage volume aymana tayi ta amsa tana murmushi’ sannu da aiki mummy tayi Mata tafara Duba girkin’ kome tagama hadawa Banda kamshi Babu abinda Ke tashi’ sosai mummy ta qara yabamata tare da godiya ga Momn sultan sabida temakon spices dinta.
Cikin sauri suka kammala komai suka jere Akan dining’ Suna gamawa aymana ta Tashi ta Koma cikin dakinta’ toilet ta Shiga nan tayi wanka da Ruwa me zafi tana gamawa ta dauko towel ta goge jikinta’ nan ta daure alwala ta fito jikinta daure da towel’ Mai ta shafa a jikinta sannan ta Bude wardrobe’ kananun kayanta ta Ciro Riga da wando tana shiryawa ta gabatar da salla azahar’ tinda ta idar taji gabanta na faduwa’ nan tayi addu’ointa harta Gama ta shafa Bata Iya Tashi a gurin ba sabida sanyin da jikinta yayi’ ta jinginar da Kanta a jikin bango tana tunanin abinda yasata cikin irin wannan yanayin’ Bata Gano Kome ba Hakan ya Bata damar cigaba da zamanta tana qara zurfafa tinaninta.
Domin samun littafan Hausa guda 10000 masu dadi se ku danna nan
Cike da fara’a ya Ayan ya shigo Yana ‘yan wake wakensa Na hip hop Daya saba’ ganin ba Kowa ya falon yasashi kama hanyar falonsa’ haryaje jikin kofa yayi saurin dawowa da Baya ya Shiga Dakin aymana’ tana zaune a inda take taji ya dafa kafadanta.
Dasauri ta dago ta zubamasa narkakkun idanuwanta Wanda Babu kome cikinsa Se zallar damuwa Wanda ita Kanta batasan Kota Mene ba’ ya dage Mata gira Yana sakar Mata kayatancen murmushi’ a hankali itama ta mayar masa tana qoqarin janyeshi Daga jikinta.
Be Iya sakintaba sabida yanzu jiyake kama itadin matarsace’ sema qara janyota da yayi yafara qoqarin ciremata hijabin jikinta’ Yana Gama zareshi ya Fara yawo da hannunsa acikin gashin Kanta da wuyanta’ ta qara riqe hannunsa bakinta Na rawa tace.
Haba ya Ayan Dan Allah kadenamin irin wannan kafasan Hakan ba kyau’
Shima din kallanta yace kafin a hankali yace’ Mene abin rashin kyau kefa Zan aura nan kwanaki kalilan Zaki Zama mallakina to menene danna tabaki?
Wani irin faduwar gaba aymana ta tsinta ga Wani Jiri Daya dayafara daukanta’ dakyar ta Iya dafashi jindatayi hajijiya Na daukanta’ ta qara maimaita Kalmar a fili’ Na Zama mallakinka? Kamar Yaya nifa bangane abinda kake nufi ba.
Murmushi yayi me qayatarwa kafin a hankali yace’ haba my love saurin me kike?
Ki jira nan da Yan awanne kadan daddy ya shigo gidannan zakiji labari me dadin gaske ya fada Yana rungumata jikinsa’ kasa kwacewa aymana tayi Hakan Yaba Ayan damar cigaba da lalubarta’ Wanda Duk abinda yake aymana batamasan yanayi ba.
Tini joystick dinsa ta miqe sambal da ita tana harbin wandansa’ nan yacigaba da yafarta Yana qara shigewa cikin jikinta’ a hankali ya dauke hannunsa Daga cinyarta yafara shafa fuskanta tare da Tura Daya hannunsa cikin matsatsiyar rigarta Yana lalubar boobs dinta.
Se yanzu hankalinta yafara dawowa jikinta tayi saurin tureshi ta fito da mugun gudu’ kusan Cin Karo sukayi da mummy Dake qoqarin Shiga dakin.
Riqeta mummy tayi tana cewa Ke aymana lfy’ Mene ya firgitaki haka?
Juyawa aymana tayi tana kallan kofa’ ganin be biyo bayantaba yasata sauke ajiyar zuciya.
Wai lfy kike? Mummy ta sake tambaya a Karo Na biyu?
Bakinta Na rawa tace’ eh eh mummy lfy Dama Kawai firgita nayi.
Kuma shine Zaki fito da irin wannan gudun keda zakiyi addu’a.
A shagwabe aymana tace’ Ai nayi.
To shikenan wuce muje Allah ya kiyaye gaba ga’ daddynku can ya dawo dagake Har yayanki banga kowaba shiyasa nazo kiranku dakaina.
Tini aymana ta manta da wata damuwa tafara murna’ tana cewa mummy daddyn Yana Ina?
Yana dakinsa ya Shiga Ze watsa ruwa ki jirashi a falo yanzu Ze fito Dama Naji yace wannan zuwan bakune.
Rass Rass Rass’ gaban aymana ya qara bugawa Har Seda tasa hannu biyu ta dafe saitin zuciyarta’ nan ta zauna tana jiran fitowar daddyn’
Dafe kai tayi tana tunanin Kala kala’ Bata Iya dagowa ba Seda taji hayaniyar su ya shamsu’ Dan sauri ta Dago tana musu oyoyo nan suka zauna cigaba da gaisawa aymana Sai surutu take musu Dan ita abin Shiga cikin damuwa Baya Maya kadan haka Na farin ciki ya Mantar da ita damuwa Shima dayazo zata sake tayi walwalanta.
Shi Kuwa Ayan tinda aymana ta fizge Daga jikinsa ya Shiga cikin Wani irin yanayi’ mirginawa Kawai yayi ya danne joystick dinsa tare da matseta sosai Yana safke ajiyar zuciya’ sosai ya dauki lokaci me tsaye kafin ya Samu ta sassauta da riqon datayi nasa nan ya Tashi dakyar Yana Hada hanya ya fada cikin dakinsa’ anan ma Seda ya kwanta ya huta sosai kafin ya Samu ya watsa ruwa.
Jallabiya ya zura ya fito falon Jin hayaniyar tayi yawa’ Yana zuwa ya saki tsaki a hankali Yana cewa nasan ba Wanda Ze mana wannan haukan saiku wallahi’ Duk cikamin kunne.
Dariya suka saki Banda aymana data hade rai ta Kuma juyamasa Baya.
Waya gayamuku Yau daddyn Ze dawo Har Kuka bar lecture Kuka dawo gida?
Ya shamsune yace’ mufa yaran daddyn Har Sai Wani ya gayamana’ Ai daddy da kanshi ya kiramu
Tabe baki yayi ya dawo kusa da aymana ya zauna Yana cewa Ina mummyn.
Suna tare da daddy Amma yanzu zasu fito ta bashi amsa kama Bata so.
Be Shira zuwansu ba ya Tashi ya bisu Dakin.
Comments & share
Momn sultan ce