Hausa Novels

Yar wanke wanke hausa novel complete

Yar wanke wanke hausa novel complete

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Yar wanke wanke hausa novel complete

By matar dan aljannah {tauraruwar women writer association}

 

 

Bismillahir rahamanir rahim

 

Page one to two

 

_wai ammi’ wannan ita ce zata rinka mana aikin ya tambaya a daƙule, jibaita fa wata kazama da ita kamar tunda take arayuwa bata taɓa wanka ba.._

_Ammi” tace Hisham shi dan adam ko yaya yake girma mashi ake, baka san inda rana zata faɗi ba!_

Yar wanke wanke

_Hisham, yace ammi Ni bani fata ma na zo na roketa tamun wata alfarma ko.._.

 

_to nidai yanzu ba wannan ba ka wuce katai aikin ka, ko yau sai rana ta maka ne a gida?_

 

_murmushi yai yace ammi, yau kuma korata kike a gidan ma’ to nidai gaskiya ba zani ba!_

 

_ita dai tsayawa tai tai sa kato da baki tana kallan su!_

 

_da kyar ammi ta lallabashi ya tafi office, tace kiyi hakuri kinji humaira kada ki damu da abun da ya maki fa!_

 

_tace bakomi hajiya, insha allah nasan wata rana sai labari’ ammi bata fuska tai tace kidaina cemin Hajiya kinji humaira,, na ɗauke ki tamkar diya tane dan haka ki kirani da ammi…_

 

_humaira tai murmushi, tace ammi nagode da abubuwan alheri da kike mun’_

 

_yanxu kinga kitashi mu shiga kitchen ko, saboda yau ne aneesa zasuyi hutu daga can ne Hisham zai ɗauko ta…_

 

_tace to, cire hijabin ta tai Masha Allah na furta domin humaira’ irin masu kyan hallita ne ga kugu ga dukiyar Fulani daidai misali, sannan ga hanci bakin ta karami ne uwa uba ga gashi’ tace ammi mai za adafa ma aneesa ne?_

 

_to adafa mata frice rice,, and da farfeson kayan rago_

_to ta amsa dashi suna aiki suna firar su abun gwanin birgewa, sai after azahar suka gama komi da komi gyara gun humaira’ tai ita kuma ammi tashiga wanka…_

 

 

_bata jira ya gama paking ba, ta fito da gudu tana ammi am back to my house ammi ammi haka take ta Kiran ammi’ shiko gogan naku tsayawa yai yace autan ammi lafiyarta kuwa zata mun wannan aika aika!_

_ba mai bashi amsa yasa yafito ya nufi palo daret, zaune take kan kafet ita ko aneesa ba ma ta lura da ita ba ta wuce bedroom din ammi_!

 

 

_ke dallah Malama, kitashi ki koma waje man kin manta ke ƴar akin gidan ce’ ba ɗiyar masu gidan ba!_

 

_tace kai dakata kaji, dan kaga ina aiki gidan ku bashi zai nuna kamin abinda kake so’ dan wallahi kana cin darajar ammi ne!_

 

 

_buɗe baki yai da niyar magana, ammi ta fito rike da hannun aneesa, tace humaira’ ga yar uwa fa kin samu!_

_sai a time din ne aneesa, taganta tace lah ammi’ ɗazu da na wuce nan ban ƙula da ita ba,_

 

_ina zaki kula tunda kina san ganin ammi’_

 

_hisham yace…………_

 

 

 

*Mu haɗu a nest page danjin yadda za ta kaya taku har kullum matar dan aljannah ce*

Yar wanke wanke hausa novel complete

 

*By matar dan aljannah*

 

 

{ *Tauraruwar women writer association*}

 

 

Karin wasu littafai da zaku so

Powered by: www.mynovels.com.ng

*jina gareki yar’uwata kuma abokiyar shawara ta ina kara godiya a gareki Allah ya bar zumunci, Allah yakara dan ƙaun kauna nagode fa wannan shafin naki ne’ ki yadda kike so dashi MOM ISLAM marubiciyar Guntun goro*

 

 

*Bismillahir rahamanir rahim*

 

*Page 3-4

 

 

“ita wannan baza ku sallame ta bane, ta wuce masu gida su shakata ko!”

_Ya Hisham,, ka barta man nidai ƙawata ce fa’_

 

_humaira” ko tace to ammi Ni zan wuce gida sai kuma gobe idan Allah ya kaimu,_

 

_ammi” tace to humaira’ kijira mu ci abinci man?_

_a’a ina so naje muci da umma na!_

 

 

_ammi, tausayin humaira’ ya kamata sosai” tace to muje kitchen din na zuba mako ko!_

Yar wanke wanke hausa novel complete

_kai tsaye can suka nufa kula babba ammi ,.ta zuba mata abincin cike da ita godiya tama ammi ta ce to gidai umman taki kinji….._

 

_dan madaidaicin gida ne na kasa, tashiga sallama tai taji shiru tace umma na dawo’_

_kofar ɗaki ta zauna tana jiran umma’ tai magana ta jita shiru dai, ɗakin tashiga ganin umma tai tana ta numfashi sama_sama alamun ciwon asmar ta ya tashi da gudu ta idasa inda take aje maganin ta ta ɗauko ta shaka mata shi sannu a hankali numfashin ya fara daidai ta sai sannu take mata…_

Yar wanke wanke hausa novel complete

_umma” tace humaira har kin dawo ne?_

 

_ehh umma, nadawo ki tashi ma kici abinci sai kisha magungunan ki!_

_a’a kici kinji humaira, ni nasha garin kwaki ɗazun nan, tace nidai umma muci tare abincin yau fa mai yawa ne”_

 

_Haka umma, ta sata gaba suna ci ana fira’ duk da umma ba wani ɗadin jikin take jiba!_

 

 

_haba Dr hisham” sai bibiyar ka nake kana watsa mun kasa a ido!_

_ke dakata kiji ni ba irin sauran doctor’s din da suke sakar ma mata ballagazu fuska bane, dan ni ba ruwa na da wata macce!_

_kuka tasa mai tace dan Allah ka furta kana SONA` koda a iya labɓan kane, zan ji dadi a raina_

 

_tsawa ya daka mata get out from my office stupid girl zaki zo ki tasani gaba kina mun irin wannan abu ina ruwa na da so din, nibazan yi ma wata balle yazo ya takura ma rayuwa ta!_

 

 

*AFTER ONE YEAH*

 

_sun shaku, sosai da aneesa dan yanzu su aneesa anyi j.s.c.e suna gida jiran jarabawar su haka tai ta koyama humaira’ wasu abubuwan da bata sani ba!_

_kamar kullum yau tun 8:00 AM tazo gidan ta gama aikin ta da wuri, tace sistor aneesa yau ma zami karatun ne?_

_tace in humaira’ naso za miyi man!_

_murmushi tai tace’ aiko ina so Ni da nake so na zama Dr ta fannin mata!_

 

 

_aneesa, tai dariya tace Allah yakara ma Dr humaira’ ganewar karatu Allah ya buɗa mata brain din ta_

_tace to yanzu naji kince bran, ita wai tana nufin brain mai hakan ke nufi?_

 

_abun da hakan ke nufi ƙwaƙwalwa ne!_

 

_yauwa yanzu nagane, nidai muci gaba da karatun”_

 

Yar wanke wanke hausa novel complete

_ke aneesa, zo nan nasa ki aiki, daga saman baine ya mata wannan maganar tace ya Hisham’ karatu muke!_

_to aneesa” yarinyar nan ƙwaƙwalwar kifi ne da ita ,ba ganewa zatai ba sai fa tai ta wahalar mun da kanwata……._

 

_aneesa tace’ a’a ya Hisham nidai kabarmu mi karatun! Tsawa ya daka mata taga dai ranshi ya ɓaci sannan tace humaira bari naje nadawo,_

 

 

_kayan shi yasa ta gyara wa, tana fara gyaran ya sakko kasa ya samai ta!_

 

 

 

 

*Jin jina gareki yar’uwata kuma abokiyar shawara ta ina kara godiya a gareki Allah ya bar zumunci, Allah yakara dan ƙaun

 

 

_hisham” yace ke dake da ƙwaƙwalwa kifi nami zaki zauna a koya maki karatu?_

_tsiwace tace malam dan Allah kafita a rayuwata, kaɗauka baka taɓa sanin wata mai suna humaira ba’ Ni wallahi ba ruwa na da rayuwar su tunda bata damai ni ba!_

 

 

_ke dakata daƙiƙiya’ nima taki rayuwar bata daman ba, na tsani na buɗe ido na ganki cikin gidan mu’ wai ke shin baki da inda zaki aikin ne sai nan gidan mu!_

 

_dariya tai tace kai, banza ɗan akuya bari kaji Ni bazan ɗauki wulakanci ba in faɗama maka gaskiya kana cin darajar ammi ne da wallahi kayi kaɗan kace zakamun wani abu, tana gama fada tai ɗakin da aka tana Dar mata!_

 

_galala yai tsaye inda ta barshi yace lalle ya rinyar nan, zaki san kin zage ni wallahi ɗakin ya nufa kwance take kan katifa tana mai maita karatun da aneesa tama shaf bataji shigowar saba sai jin saukar belt tai a bayanta yace Ni zaki zaga ma har na ƙyale ki….._

 

 

_kut mar….. Kai wane irin mutum ne, mara mutumci wanda bai da hankali inaga dai duk yadda akai kwayar da kasha ne take saka haka!_

_kara hasalashi tai, ya ɗaga da niyar kara mata ta rike belt ɗin tace malam zan maka abun da baka tunani fa…_

 

_kin daɗe baki ba jaka kawai dake!_

 

_lalle yau zaka tabbatar Ni jaka ce, jikin shi ta shige ta ca kumaishi’ ya hau dukan ta sai da ta bari ya bude baki da niyar mata magana ta tufa masa yawo ji kake kut ya hadiye,_

 

 

_ai da sauri ya sake ta, ya fito dagu kai tsaye toleit dinsa ya nufa, baki yake ta wanke wa har saida ya karar da makilin biyar ya hakura da wanke war [ niko nace aikin gama ya gama tunda dai ka hadiye abun ka kasha daɗi]_

 

_”Lalle yarinyar nan zaki san kin mun haka wallahi,, humaira’ ko tunda ta mai haka tace ƙadan kagani ma dan bazan tsaya kana raina niba!_

 

_____________________

 

_Yau ya kama Lahadi, kuma humaira’ bata zuwa aiki yau sai ta zauna tai gyaran gida da wanke wanken kayan su, tace umma mai zan dafa mana ne yau?_

 

_”Umma, tace humaira ki dafa duk abinda kike so ai badamuwa,_

 

_A zuciyar ta tace umma’ na tana san ganin farin ciki na, shinkafa da wake ta manja tai masu an yanka salat da tumatir da albasa,’_

 

_Abincin suka gama ci humaira’ tace umma, yau bari naje abun kitso._

 

_To humaira’ ai kece baki san yin kitso sosai, ko dan kinga kina da gashin ne oho!_

 

_Kai umma’ ni_ _wallahi kitson ne bana so zapi ne dashi fa…_

_To ai kinji, irinta_ _kana macce amma kace baka san yin kitso’ haba dan Allah humaira’ ki canza fa!_

 

_Murmushi tai tace Umma, na ina sanki sosai’ wanke mata kan umma tai tasha fa mata man kitso,_

 

_tace kibari kisai anjima kije ko?_

_”Umma ai duk yadda kika ce, haka za’ai…._

 

_Zaune Yake a office, yana duba wasu ta kardu’ mus’ab abokin sa ya shigo yace wai kai yau lafiya ne, naganka wani iri?_

_kamar bazai tan kaba, yace hmmm wallahi wata kazamar yarinya ce ta batamun rai jiya shine abun ke damuna!_

 

_”mus’ab” yace kace dai kafaɗa tarkon SO ne, hala taki amince maka ne ko tana ta wahalar mun dakai’ duk a lokacin daya yai maganar…_

 

_da sauri Dr hisham,, yace Allah ya tsare ni da hankali na da tunani na so kamar yarinya, ƙara marma ƴar aikin gidan mu!_

_dr mus’ab” yace na hane ka da wannan maganar ma, dan kada Allah Ya jarabeka da santa wallahi.._

 

_ina wannan maganar taka hankali ma bazai ɗauka ba, mus’ab ni naso wannan yarinya tab da sai ankai ni asibitin mahaukata, domin duba ƙwaƙwalwa ta aga mai ya samai ta!_

 

_mus’ab” yace haka kace dai ko ya ɗaga hannu sama yace Allah ga bawanka nan Allah ka ɗaura mai san yarinyar nan!_

 

_hisham” yace Allah ya maka abinda kake mun kaidai,_

_ameen ameen,, tunda nasan abunda nake maka na alheri ne ba_

 

 

*****************_humaira, ammi tace zata saki school din mu kinga sai ki ƙara dagewa ko!_

_murmushi tai, tace aneesa’ dako naji dadi wallahi dan ina san zama Dr…._

 

_nan suka ci gaba da fira, ita da aneesa’ humaira” tace wallahi umma nabata da lafiya fa!_

_aneesa” tace to kunje asibiti kuwa?_

_a’a so nake idan anbani albashi na, sai muje!_

 

_aneesa, tace amma kuma baki faɗama ammi wannan maganar ba’ ai nasan ammi zata baki ko da lokacin baiba…_

_a’a umma’ tace in bari lokaci yayi sai muje!_

 

_aneesa’ tace bari naje gun ammin, nafaɗa mata asan abin yi•_

_humaira” tace dan Allah kada kifaɗa mata wannan maganar fa, aneesa ta ruga da gudu tafaɗa dakin ammi’ faɗa ma ta komi tai, tace kai humaira’ ai da tafaɗa tuntuni da ansan nayi…_

 

_ammi” ce tace humaira, muje gidan naku akai ta asibitin!_

 

_godiya ta ma ammi’ suka fito zaune yake yana shan iska ammi tace hisham, zo ka kaimu gidan su humaira’_

 

 

 

 

*Mu hadu a next page insha allah nagode*

 

*Inji ruwan comment fa*

 Muna dauke da Littafan marubutan Hausa…

 

 

 

Name: [ ]
File Type: Download Novels as .TXT .PDF .DOC (WPS) .HTML
Uploaded By: www.mynovels.com.ng
Category: Hausa Novels Documents
Tags: #Hausa Novels Documents #Hausa Novels Books Complete Hausa Novels #Hausa Novels #Hausa Novel #Romantic Hausa Novels #Sabbin littafan hausa
Novel Price: Free
Last Modified: October, 2022

 

 

Idan Kuna Bukatar Hausa Novels Audio Ku Shiga anan Kana ku danna Subscribe a tashar My Novels TV

Zaku iya sauke Manhajar Android ta My Novels anan Domin samun littafan Hausa maras adadi


Zaku iya shiga WhatsApp Group namu na My Novels anan domin samun Littafan Hausa Maras adadi


Domin samun littafai a saukake su shiga group namu na Telegram


Powered by: www.mynovels.com.ng

1 Comment

Leave a Comment

error: Content is protected !!