Yarima Ashman Complete Hausa Novel

Yarima Ashman Complete Hausa Novel

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Tag: yarima ashaman

[Wasu ‘yan matane kyawawa guda 2zaune awani had’ad’d’an garden.
“Kowaccen su da lemo na rober agabanta”, yesmin da kanta ke duke tana jin haushin k’awarta kubra data tursasata zuwa garden d’in .

 

 

 

 

 

 

dan ita bata saba xuwa irin wad’an nan guraranba nashak’atawa,kasancewarta talaka kuma marainiya .

Karanta Littafin Moon Hausa Novel Complete

” tarakotane sabida batason yawan jayayya.”

d’ago kanta tayi ,masha ALLAH ”
ALLAH yayi halitta gun wannan yarinya, dan kyakkyawa ce ajin farko ,itaba faraba, itaba bak’ba ,chacoolat colour ce ,ga dan k’amin bakinta dke d’auke da pink lips,ga golden eyes dinta ga cikakkiyar gira dke son had’e wa afuskarta sbd yawa.

 

 

 

 

Yesmin fa tahad’u ta ko ina dan duk cikakken nmjin da yaganta dole ya k’yasa…

See also  Bawa na Hausa Novel Oum Hairan

“d’agowa tayi zatayiwa kubra magana ,kawai taji jiniya da busa, annufo gun.”

Cikin dan firgita kubra tace friend ta shi dan ALLAH mubar gun nan kada yaxo yasamemu agun nan dan ba mutumcine dashiba inkatab’osa,kinga mutane na fita tun kafin ya ida isowa,ta fad’a had’e da nunawa yesmin mutanan dke fita dg cikin garden d’in.

Kicin kicin da fuska yesmin tayi tace nifa bangane mikeke nufiba ,wanene zamu tafi sbd shi??

Zaro ido kubra tayi tace dan ALLAH friend muje kada kijamana matsala ,gashi har body guards d’in sa sun fara fitowa shima yanxun zai fito ,dan inyaxo yasamemu nan zai saka a wulak’antamu dan inyaxo nan garden d’in kowa fita yake abarsa sbd bayason hayaniya komai garden d’in nanya san hakan.

“” doguwar tsuka yesmin taja ,tace wlh babu inda zani, inyazo yasameni yakasheni koyayyi gunduwa gunduwa dani .ko kansa farau sarauta ne ,ai kud’i Muka biya Muka shigo ba kyauta ,inwani abu yake tinkaho dashi ai saiya Gina ta shi yaje ya huta, bawai aci zarafin mutane afita dasuba sbd shi.””;;

Ajiyar zuciya kubra tayi dan dama tasan halin yesmin bata raina kowa kuma bata yarda arainata ba.

Waigawa tayi taga har an bud’e wa ,yarima Ashman k’ofar mota dan yafito,Aida sauri taja hannun yesmin tace pls friend muje gashinan ,fisge hannunta yesmin tayi tace bbu inda zani saina gama hutawa,ta zauna ta aza k’afa d’aya kan d’aya.

 

 

 

 

 

“Koda kubra taga haka tasan yesmin da kafuwa,gashi ta hango yarima yana doso gurin ai da sauri tabar gun,axuciyarta tana tausayawa yesmin akan abinda yarima zai mata.

See also  Jinsina ne Sanadi Hausa Novel

 

 

 

Waigowa nayi dan ganin waye yafito a motar,wow wow lallai irin su yarima ashman ake kira one in thousands dan guy din yahad’u ta ko ina ba karya,farine dogo kyakkyawa, karfaffa ga faffad’an kirji ga wani saje bak’i sidik daya k’ara fito masa da kyansa, hancinsa har baka ga red lips dinshi da sexy eyes d’in sa masu tafiya da imanin y’an mata.

 

 

Littafan Hausa Novels Guda 1000 masu dadi

Matar Makaho Complete Hausa Novel

Hotunan Lalle Masu Kyau Kunshin Gam

Matar Yaro Hausa Novel

Hajiya Gwale Hausa Novel Complete

Gyaran Nono a sari data

Tsofaffafin Hausa Novels Watpadd

 

Cikin nutsuwa hade da k’asaita irinta ‘yayan sarakuna ,yarima Ashman yake tafiyaya nufi gun da yesmin ke zaune had’e da yiwa body guards d’in sa alamar kar su biyosa.

” sama da k’asa yakalleta ,ya yatsina fuska kamar yaga kashi.”

Tsartar da yawu yyi ,cikin husky voice insa yace WHO ARE U?

“Ashek’e yesmin ta kallesa ta d’aure fuska had’e da cewa, I don’t no speak English.”

da sauri ya kalleta ,azuciyarsa yace lallai zan koyawa wannan villager girl din nan hankali,nida mata ke bi suna mun biyayya sai wannan wawiyar zata rainamun hankali.

Matsawa yyi gundatake ya aza k’afarsa mai takalmi sawu ciki kan k’afarta,runtse idanunta ta yi sbd azabar dataji,kuma jin kamshin turaren sa yasa tagane shine yatakata dan sadda yanufo gun irin kamshin taji gashi taji yyi yawa akusada ita.

 

 

Yarima ashaman

Cikin b’acin rai tace mlm meye haka ?kad’agamun kafa dan naga bbu alamar kasan darajar d’an Adam,tafad’a batare da ta kallesa ba.

See also  Al'amin Dagash Hausa Novel Complete

Tsaki yaja,yace keda dabba duk d’aya kuke aguna, dan naga bakida kunya had’e da tarbiya….

Cikin bacin rai hade da tsanarsa yesmin ta katsesa ,da cewa ya isa haka ,ai duk marar kunya da tarbiya yabiyo bayan ka,ta fada had’e da janye k’afarta da karfin tsiya.

Wani wawan mari yarima Ashman yayiwa yesmin yana huci,Wanda Saida jinta yadauke na wucin gadi.

 

 

 

Cikin bacin rai yanunata da yatsa yace ki iya bakinki ko ke wacece,nafi karfin mace tagayamun magana wlh wawiya dke sokuwa.

Dafe kuncinta yesmin tayi cikin jin xafin Marin tace ALLAH ya isa mugu….wani Marin yasake yima ta ,aibata yi watawata ba ta dauki lemon dke gaban ta watsa masa ajikin fararan suit dinsa.

Karin wasu littafai da zaku so

Powered by: www.mynovels.com.ng

Cikin damuwa tsananin mamakinta da al,ajabinta yake kallon kansa,atake ransa yyi mummunan b’aci dan bbu Wanda yataba yi masa irin wannan wulakancin sai ita.

Yarima ashaman

Cikin haushin ta had’e da tsanarta yyi gunta rai bace.”

“Ita kuwa yesmin ganin yanayinsa yasa ta tsorata matuk’a musammun dataga ya nufota .”

“Aida sauri tayi baya ta Neman guduwa.”

Taku biyu yyi yasa hannunsa ya fincikota ,had’e da janta yanufi gun motar guda dg cikin motocin dayaxo.

“Itakuwa sai k’ok’arin kwatar kanta take takasa,domin ta tsorata tanagudun kada yyi mata wani abu, dan tatsani ayi mata fyad’e arabata da martabarta.

Hakan da ta tuna yasata ,sake tsorata.

Shikuma yarima azuciye yabud’e gdn baya yawurgata yarufe,be damu da yadda guards d’in sa da ma’aikatan gun ke kallonsuba .

Bude gidan gaba yyi yashiga had’e da yimusu,alamar kada Wanda yabiyosa ,atsiyace yaja motar yabar gun……..]

 

​

 

 

 



Muna dauke da Littafan marubutan Hausa…

 

​

 

 

Name: [ ]
File Type: Download Novels as .TXT .PDF .DOC (WPS) .HTML
Uploaded By: www.mynovels.com.ng
Category: Hausa Novels Documents
Tags: #Hausa Novels Documents #Hausa Novels Books Complete Hausa Novels #Hausa Novels #Hausa Novel #Romantic Hausa Novels #Sabbin littafan hausa
Novel Price: Free
Last Modified: October, 2022

 

 

Idan Kuna Bukatar Hausa Novels Audio Ku Shiga anan Kana ku danna Subscribe a tashar My Novels TV

Zaku iya sauke Manhajar Android ta My Novels anan Domin samun littafan Hausa maras adadi


Zaku iya shiga WhatsApp Group namu na My Novels anan domin samun Littafan Hausa Maras adadi


Domin samun littafai a saukake su shiga group namu na Telegram


Powered by: www.mynovels.com.ng

4 thoughts on “Yarima Ashman Complete Hausa Novel”

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top