Hausa Novels

Zaman Hostel Hausa Novel Complete

Zaman Hostel Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Zaman Hostel Hausa Novel Complete

Zaune take akan gado hannunta riqe da handout tanata karatu, karatu takeyi sossai da alama ta maida hankalinta kan karatunta.

Wayarta dake gefene yafara ringing dasauri tasa hannu tadau wayar hade dasawa a kunne tana fadin my one and only umma kin wune lafiya? daka dayan bangaren umma tace muneera kizu gida muna da bukatar ganinki akwai magana mai muhimmanci dazamuyi tana karasa fadan haka ta kashe wayar.

Karin wasu littafai da zaku so

Powered by: www.mynovels.com.ng

Cikin hanzari muneera ta mige game daciwa nidai Allah yasa lapiya, powder ta shafa wa face dinta game da fesa tulare sanan tadau mayafi hade da jaka tai waje tana fita wata budurwa na shirin shigowa room din jinai tace muneera ina zuwa?
murmushi tai sanan tace wane guri bata tsayajin abunda zatace ba taisaurin yin gaba a hankali ta furta banza kawai sai shegen tambaya.

zaman hostel

bata wane dau lokaciba taisa gida tana shiga ta tarar da mahaifinta sai mahaifiyarta, saikuma yayan babanta da matarshi abun yabata mamaki durkusawa tai ta gaisheso sanan tazauna.

Yayan mahaifinta wanda ake kira da baba bello shiya kalle muneera yace, muneera inaso kibude kunnowanki da kyau sanan kuma ki saurareni da kunnen basira, inason kisan ciwa abunda muka zaba miki a rayuwa har abada bazai taba zama cutarwa a garekiba saidai yazama alheri, kallonshi takeyi cikin rudo domin bata fahimce inda ya dosa ba.

Baba bello yace muneera a yau ne bello nadaura miki aure da mansur batare dakowa yasaniba daka mahaifanki saimu saikuma mahaifan mansur sakamakon wane dalili mai karfi, a zabure ta mige tsaye game dazaru ido waje tana fadin neeee aka daauura wa aureeeee da mansur kuma?
tana karasa magana ta fadi kasa luuuuuu

Hankali tashe mahaifiyarta tayi kanta tana girgizata inna talatu matar baba bello kenan itace tai saurin debo ruwa a cup hade da yayafa mata, doguwar ajiyar zuciya tayi hade da bude idonta, wasu zafafun hawaye suka zubo mata.

Baba bello ne ya umarta inna talatu da umma dasu kuma gurin zamanso, bayan kowa yakuma inda yake baba bello yadube muneera game dayin murmushi sanan yace.

Muneera maganarce ta firgitaki har kika tsuma koku farin cikine ya sumar dake?

Cikin muryar kuka ta dago da fuskarta kallon mahaifinta tayi tana fadin Abba wai dagaske andauramin aure?

it’s incredible karasa maganar tai tana kallonshi domin haryanzu she just can’t believe. zaman hostel

Tausayin muneera yakama Abba ganin yanda ta rude cikin kulawa Abba yace muneera dagaske babanki bello ya daura aurenki da mansur bisa dalilai masu karfi, baba bello ne yace muneera aishima mansur din yana cikin manai manki ko?
naga kuna matukar son juna sossai.

shiru tayi batare data furta komai ba, cikin sanyin murya tace baba bello dan’Allah kafadamin dalilin dayasa kadauramin aure,dan girman Allah kafadamin kunayi wane laifine dazaku hukuntane ta hanyar aurar dane karasa maganar tai tana kuka.

Murmushi yai sanan yace babu laifin dakikai muneera nadaura aure ne saboda mansur na sonki kuma iyayanshi sun bukaci yayi aure, kuma babu wace mansur yakeso saike, naga yana zuwa zance gurinki kunason juna shiyasa daya bukaci haka na aminci da lamarin, andaura aurenki a sirri mutane kalilan suka sane daka baya za’ai taron biki sanan asanar da dauren auren, saboda haka munaso ki riqe sirrin ki.

A haka taro ya watse anata shimata albarka, kwance take kan laps din umma kuka takeyi sossai, a hankali umma take shafa kanta tana fadin haba muneera wanan kukan namenine?

cikin muryar kuka tace umma baton yauba nalura baba bello da matarshi basa kaunata, a karancin shekaruna meyasa zasu aurar dane? auren ma waina sirri batare daan tuntubine koina sanshi kobana sonshi. umma tonda nake da mansur bantaba kaunar shiba daidai da rana daya karasa maganar taida kuka.

 

 

 

 https://play.google.com/store/apps/details?id=mynovels.com.ng.gidanuncle
Muna dauke da Littafan marubutan Hausa…

 

 

 

Name: [Zaman Hostel Hausa Novel Complete]
File Type: Download Novels as .TXT .PDF .DOC (WPS) .HTML
Uploaded By: www.mynovels.com.ng
Category: Hausa Novels Documents
Tags: #Hausa Novels Documents #Hausa Novels Books Complete Hausa Novels #Hausa Novels #Hausa Novel #Romantic Hausa Novels #Sabbin littafan hausa
Novel Price: Free
Last Modified: October, 2022

 

 

Idan Kuna Bukatar Hausa Novels Audio Ku Shiga anan Kana ku danna Subscribe a tashar My Novels TV

Zaku iya sauke Manhajar Android ta My Novels anan Domin samun littafan Hausa maras adadi


https://play.google.com/store/apps/details?id=mynovels.com.ng.gidanuncle

Zaku iya shiga WhatsApp Group namu na My Novels anan domin samun Littafan Hausa Maras adadi


Domin samun littafai a saukake su shiga group namu na Telegram


Powered by: www.mynovels.com.ng

Leave a Comment

error: Content is protected !!