Hausa Novels

Zazzafar Kauna Hausa Novel

Zazzafar Kauna Hausa Novel

 

 

 

 

 

 

 

 

 

ZAZZAFAR KAUNA

 

 

 

 

My first novel

 

 

Written by,,,,,,,,,,, AysherNaseedy

 

 

 

Page 1

 

 

,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,Yamma cine lokacin magrib takawo Kai yanayin dayaiwa MUBEEN dadiiiiiii domin kuwa an kwana ana tafka ruwan sama🌧️🌧️🌧️.

 

Kwance yake a dakinsa lullube cikin blanket tun daxu yakejin knocking amma beson tashi don hk ckn muryarsa mai amo da dadin sauraro yace COME IN,, wata dattijuwar matace wadda baxata wuce shekara 55 ba ta shigo ckn shiri harda handbag a hannunta da alama dai fita xatai.

A hankali taqaraso jikin gadon snn tafara kiran sunansa d fadin MUBEEN ,,, MUBEEN cikin shagwaba data gama kama muryarsa yace hajia PLxxxxxxxxxxx 🥺qara kiran sunansa Tai wnn karon qara shigewa cikin blanket yai yana fadin hajia Dan Allah ki kyaleni bacci nakejiiiii murmushi Tai kana tace tayaya xa ai n kyaleka byn magrib takusa katashi kaji Dan albarka naaaaaaa beyi niyyar tashiba amma wnn kalaman nataa sunsashi tashin dole a hankali ya yaye blanket din daya rufa dashi. hasbunallahu wa ni’imal wakil abinda nafada Ni Aysher knn ganin wani irin kyakkyawan saurayi danai toxali dashi.

Wato farine shi taassss yanada kyakkyawan kasunba wadda bata cika masa fuskaba, hancinsa siririne tamkar an Dora yanada matsakaicin baki, idanunsa a shanye suke ma’ana show eyes gareshi , girarsa a cike take gwanin birgewa gawata Suma daya ajje wadda taqara qawata kyawunsa kuma se sheqi take yi MASHA ALLAH nafada lkcn daya miqe domin kuwa dogone sosy yanada faffadan kirji wnda dagani kasan yana Jimming bashi da jiki bakuma siriri bane a taqaice de MUBEEN yagama haduwa Tako Ina,,,,,,,,,,,,,,,,,,

 

 

 

 

My first novel

Written by Aysher Naseedy

 

 

 

 

Comments&share

Karin wasu littafai da zaku so

Powered by: www.mynovels.com.ng
 

 

ZAZZAFAR KAUNA

 

 

 

 

My first Novel

 

 

Written by,,,,,,,,,,, AysherNaseedy🤩🤩

 

 

Page 2

 

Kallon dattijuwar nan naga yayi yana wani smiling mai dauke numfashin duk wata budurwa mai rai😉yace hajia ta irin wannan kyau din haka se inaaa murmushi itama Tai Wanda se a lokacin naga tsantsar kamar dasukeyi da juna,,,,bukifa xamu tafada taname qara kallonsa don taji me xece shiru yai sanin haka xataa faru seta qara dacewa koka mantane yaufa Aka fara bikin yar’uwarka baki y tabe gamida fadin a dawo lapia hajia kana nufin baxa kaba Kai kawaii y gyada mata to ai shknn tafada snn tafice masa daga dakin.

 

Kallon qofar yai Nayan mintuna sbd ganin kmr bataji dadin abinda yaceba ganin hk seyai saurin fadawa bathroom yayo wnka y shirya cikin wani irin yadin kaftan mai laushi kalar blue anyi mishi yayyafin black ajiki dinkin yayi matuqar amsarsa y feshe jikinsa d turarukaa snn y kammala.

To jin masallaci sunfara sallah yai saurin fita yafara sallah snn yahau motarsa qirar Benz yai mata key gamida cillata kan titi kadai tsaye gdn aunty rukayya yanufa wato qanwa ga hajiyarsa domin itace ke aurar da yarta tundaga nesa d gidan yake hango cikowar mutane tsaki yai tayi bb adadi coz badan hajiyarsaba bb abinda xesa yaxo wlh don. Bayason hayaniya kwata kwata a hankali y gangara gefen gdn yai parking motarsa .

 

Seda yadauki kusan minti 10 kafin yafito dg motar cikin takunsa n qasaita cikeda izza da jinshira irinta maxa masu ji dakansu amma seka rantse cewa tsoran taka Qasar yake nan kuwa tsabar ajine yasa yake takata a hankali a haka harya shiga gidan nanfa hankalin yammatan yayo kansa kowacce tanaa burin ace yayi mata magana kallonsa sukee ko kyafta ido basayi sirisin tsaki yaita saki domin bayason kallo kwata-kwata a hankali yake rarraba idanunsa don kuwa yanaji a jikinsa cewa duk inda take tana wjn rawarcen don sarai yason halinta d shegen son rawa aikuwa ckn sa”a idanunsa suka sauka a kanta a tsakiyar fili tanata rawa abinta dukda bega fuskar taba y tabbatar itace Cox yagane shape din bayanta sosy wani kayataccen murmushi yasaki wnda saura kadan Fan’s yasa nasaki biron😉😂amma da Sauri na tare nabi bayansa ganin y nufi filin rawa a hankali y kutsa ganin haka yasa yammatan dake rawa qara qaimi waidon kawaii y kulasu aikam ko kallo basu ishe saba hannunta y riqo snn y fara jantaaa a hankali

 

Cike da tsiwa na juyo domin ganin wnda y riqemn hannu amma meee dasauri na hadiye kalamaina ganin YAH MUBEEN ko kallo Na beba yaci gaba dajana harxuwa wajen gidammu snn y sakeni fuska Na daure wai duk Dan karya min fada ganin abinda nai seya bashi dariya amma yai saurin hade rai yace bakyajin magana ko shiru nai don banida abun cewa sanin dama yadade da hananiii rawa so ganin bata d niyyar mgn seyayo qasa d kansa Dede sautin kunnena yace ” KE KWAILA” ba magana nake mikiba wnn suna da YAH MUBEEN ke fadamn baqaramin ciwo yake minba waida girmana qatuwar budurwa dani yake kirana da KWAILAdon hk cikin jin haushi n xumbura masa baki cikeda shagwaba nace Ni wlh ba KWAILA bace baaaaaa nafada iname bubbuga qafaaasaurin dauke idonsa yai dayaa kaina domin kuwaaaaaaaaaaaaaaaaaaaaaaaaaa

 

 

 

 

 

 

 


​


Name: [My Novels (www.mynovels.com.ng)]
File Type: Download Novels as .TXT .PDF .DOC .HTML
Uploaded By: www.mynovels.com.ng
Category: Hausa Novels Documents
Tags: Hausa Novels Documents Hausa Novels Books Complete Hausa Novels Hausa Novels Hausa Novel Romantic Hausa Novels Sabbin littafan hausa
Novel Price: Free
Last Modified: June, 2022



Idan kuna bukatar Audio Novels se shiga anan ku danna mana Subscribe


Akwai novels maras adadi a manhajar mu ta Android wadda zaku iya saukewa anan…


Domin samun littafai a saukake su shiga group namu na Telegram



Powered by: www.mynovels.com.ng

Leave a Comment

error: Content is protected !!