Hausa Novels

Zuciyar namiji Hausa Novel Complete

Zuciyar namiji Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Zuciyar namiji Hausa Novel Complete

_BISMILLAHI RAHMANI RAHEEM_

 

 

 

 

 

 

Banzame ko inaba A wannan karon dan ɗanko muku wannan labarin sai garin Sokoto

Zuciyar namiji

Wani ɗan matsakaicin gida nagani daga wajensa dik yaɗan ɓurma kuma Anmasa cahi da laka kusan ginin lakane gidan. bin gidan nayi da kallon inda ko ƙofar gidan ta kwanoce gashi dik yayi tsatsa inzaka shiga dole kaɗan sunkuya, Shiga ciki nayi inda gidan yake tsaf bawani datty gefe har ƴan shuke shuke Akayi irinsu sure rama wake,….

 

 

Karin wasu littafai da zaku so

Powered by: www.mynovels.com.ng
Hahhhh wannan dai ƙauyen sokoto na nausa dan kawo wannan lbarin maikamanceceniya da rayuwar wata baiwar Allah…..

 

 

 

 

Wata matashiyar budurwa nahanga saifaman tada zana “”wasu karane ƙanana da Ake haɗewa guri ɗaya wanda har Akesamunsu irin kasuwar ƙauye suna rumfuna dasu, Atamu hausar shimuke kira zana”..

Dik ruwansama sun kwantar dashi dan lokacin damana ne ba’ajima dagama ruwan ba..

 

Ahankali naɗan leƙa fuskarta nacika da mamaki ganin bazata haura shekara 23 ba Amma take wannan wahalar tanada kyau da fari ga dogon gashi saidai kallo ɗaya zaka mata kasan tana cikin yanayin ƙunci dan baƙaramar rama takedaba nalura gashin nata dik yarage saboda rashin samun natsuwa kuma farin yadisashe, lokaci lokaci takan share hawayen da ke silalo mata.

 

 

 

“Kai fan’s taban tausayi sosai wllh harnaso nace ina mijinta ko wani ɗan Uwanta dazata irin wannan aikin namaza da kanta? saidai kuma nayi shuru inabin ƙofar ɗakin da kallo””

 

 

 

 

Wani matashin namiji naga yafito yana wani miƙa ga Alama tashinsa bacci kenan bazai haura 30 years black beauty ne yanada kyau gasaje da gemunsa masu kyau sun ƙawata kyakkyawar fuskarsa.

 

 

Ɗakin naɗan leƙa Asaman rufin maimakon naga kwano ko sleeling sai kawai naga ledar siminti itace Aka yaga Aka ɗinka Akayi sleeling da ita bawani kayan Azo Agani ɗakin katiface kawai babba ba gado balantana kujeru kayan kallo kam zuwa na more rayuwa ba’a magana dan ko muhallin zamansu babu…..

 

 

 

 

 

Da isa Yace,” Ke Khairy kaimun ruwan wanka idan kingyara banɗakin,”

 

 

 

 

 

Cikin matiƙar sanyi Tace,” To bari naƙarasa tada zana kasan itace rufin Asirin dik wanda ke banɗakin,”

 

 

 

Baice komai ba yakoma gefe ya zauna yana wani latsa wayarsa.

 

 

Itakuwa saifaman wahala take gun gyaran katangar ta banɗakin.

 

 

 

 

 

 

Sake ɗagowa yayi Cikin faɗa Yace,” Wai meyasa kike lazy ne khairy komai naki bakisan kiyi da sauri ba? Kinason namakara ne ko ya!? yaƙare maganar cikin daka mata tsawa.

 

 

 

 

 

Allah sarki baiwar Allah jikinta har rawa yake Tace,” dan Allah kayi haƙuri wllh Aikine baida sauƙi gashi sainayi gina sannan nasake tada katangar dan Allh kayi haƙuri , Taƙare zancen tana ƙoƙarin haɗiye hawayen da keneman silalo mata,”

 

 

 

 

 

 

Tsaki yaja Mtswwww “sai kuka ke fanfo ba Abu ƙaɗan kuka dallah malama kije kikaimun ruwan nace!!,”

 

 

 

 

 

Da saurinta tahaɗa ruwan takaimasa yashiga wankan, bayan yagama yaɗauko tilin wanki ya watsemota “Gasunan kafin nadawo kiwankemusu tass” yasakai harzai fice da sauri tamiƙe Tace,” to ƙuɗin tokafakasan ba sabulu kuma ba ruwa A gidan waccan rijiyar inatsoron jan ruwa tayi nisa kuma ga…….,”

 

 

 

 

 

 

‘”Ya isa haka sarki sarƙin ƙorafi marason lada lazy kawai kiyi dabara irin taku tamata mana dan ni banda ƙuɗi ko Abinci da ƙuɗinki zakimana ni bandasu,”

 

Baisake sauraranta ba yasakai yafice.

 

 

 

Durƙushewa gurin tayi tahau rera kukanta data saba dan basanda batayi, sabida Allah inazata sami ƙuɗin? dik tarasa komai ta sanadinsa gashi ɗakinta yadawo kamar na tsohuwa ko tsohuwar mara gata da galihu Itakan datasan hakan Mummanan *ZUCIYARSA* Take wllh dabata Aure shiba, gaba ɗaya haka *ZUCIYAR NAMIJI!!* take Ashe batasani ba saida tafaɗa komarsa tabbas *ZUCIYAR NAMIJI!!* Bata da imani itaSosai tayi kuka ganin batada wata mafita dole yasa tamiƙe Abunda tasaba shitayi Sarƙanta taɗauka taje bakin kasuwa tasaida inda tasiye sabulun ƴan sauran canjin tasiye Abinci tadawo, Awahalce tayi dika Ayukan tanajan ruwan hannayenta suna zogi saboda dik yafashe, ga hayaƙi dan da kara tayi Aikin,

 

Bayan takamla tayi wanka tazauna taɗan hutawa kamar wanda Akajefo Akibiya ƙanensa yashigo bako sallama balantana girmamawa..

 

 

“khairi Ina Abincinda kika dafa yunwa nakejifa,”

 

 

 

Taɗago take kallonsa Abige yake dan dama shi barshi gwanine gunshaye-shaye da sace-sace ga shegen cin tsiya haka yake mata kullum,

 

 

 

Batace masa komai ba taɗauko sauran Abincin tabashi, Yaƙarɓa yafice.

 

 

 

 

Rayuwa haka tacigaba da tafima Khairi bawani farinciki A gidan Nura tindaga kan ƴan uwansa harzuwa kansa babansa ne kawai kesonta Amma ƙiyayyarda ba dalili ƴan uwansa sunɗaura mata gata da haƙuri bata komai kan wannan…

 

 

 

Ahankali tasaba dawata sabuwar Amarya da Aka kawo kusada gidanta sunzama ƙawaye ita mijinta bamai zama bane matafiyi ne shiyasa indai nura bai nan to suna tare, yau da gobe har Humaira tagano khairy nacikin matsala tajinjina mata sosai irin haƙurinta harta neme son jin Ainahin labarin ta dama Ina Ahlinta suke…?

 

 

 

 

Murmushi kawai tayi “Kona faɗi Ai ba’abinda zai tsinanamun dan bacanzawa zaiyi ba, Ada bahaka yake ba Humaira shiyasa kullum nake tinanin zai canza, kuma babbar matsalar ni ba ƴan nan bace tabbas Auren nesa matsala ne dashi wllh”

 

 

 

 

Humaira tace,” Allah sarki Amma kina wane gari? shin meyajanyo faruwar hakan…………………..

 

 

 

 

Ayanzu kowanne namiji ma haka *ZUCIYAR KOWANNE NAMIJI TAKE*………………

 

 

 

 



Muna dauke da Littafan marubutan Hausa…

 

 

 

Name: [Zuciyar namiji Hausa Novel Complete]
File Type: Download Novels as .TXT .PDF .DOC (WPS) .HTML
Uploaded By: www.mynovels.com.ng
Category: Hausa Novels Documents
Tags: #Hausa Novels Documents #Hausa Novels Books Complete Hausa Novels #Hausa Novels #Hausa Novel #Romantic Hausa Novels #Sabbin littafan hausa
Novel Price: Free
Last Modified: October, 2022

 

 

Idan Kuna Bukatar Hausa Novels Audio Ku Shiga anan Kana ku danna Subscribe a tashar My Novels TV

Zaku iya sauke Manhajar Android ta My Novels anan Domin samun littafan Hausa maras adadi


Zaku iya shiga WhatsApp Group namu na My Novels anan domin samun Littafan Hausa Maras adadi


Domin samun littafai a saukake su shiga group namu na Telegram


Powered by: www.mynovels.com.ng

Leave a Comment