Zuciyata Hausa Novel Complete by Eshaat
Zuciyata Hausa Novel
Keh! Keh!! Ke!!! Waiba zakufito kutafiba sai kun makara ko? daga can bangaren naji ance na’am “inna gamu nan fitowa.
Zuciyata Hausa Novel
Wata yar matashiyar budurwar ce
Tafito yar kimani shekara goma shabiyar,wani yaro na biye da ita dan kimani shekara goma jikinta sanye da rigada wando masu ruwan anta hannun ta dauke da qur’ani mai girma tareda wasu littafai da kuma hijab shima mai ruwan anta ga dukkan alamu makarantan islamiyya zasu tafi.
Zuciyata Hausa Novel
Sai dai kallo daya zakaima uniform din kagane yasha jikin (wato yatsufa) saboda yanda yafara barin asalin kalarsa Na dark marrow yafara komawa light marrow saboda tsabar tsufan dayai, saidai kasan cewar yana hannun mai tsafta toh” akoda yaushe awanke yake kuma agoge, toh” ko” yanzuma uniform din wankanke ne tas yaci Karin guga sai walkiya yake.
Zuciyata Hausa Novel
Tsaye tayi abakin kofar dakin tana gunguni fadin cewa wai haka kawai baza akira mutum da sunan saba sai aitakiran Mutum wai keh! keh!! sai kace keke tadanyi kwaf, tana kokarin tasaka hijab din amma kuma sai tafasa sakama kom dariyar da wannan yaron yakeyi mata da alama kaninta ne domin kuwa kamarsu guda dashi shima yana sanye da uniform din irin Nata Riga da wondo da hula.
DOWNLOAD WATTPAD HAUSA NOVEL APP
Name: | [ZUCIYATA HAUSA NOVEL ] |
---|---|
File Type: | Download Novels as .TXT .PDF .DOC .HTML |
Uploaded By: | www.mynovels.com.ng |
Category: | Hausa Novels Documents |
Tags: | Hausa Novels Documents, Hausa Novels Books, Complete Hausa Novels |
Novel Price: | Free |
Last Modified: | November, 2021 |

[…] Zuciya ta […]
Assalamu alaikum fatan alheri agareku, nima idan kunyadda dani zanfara rubuta littafina mai suna idan kanasona
Ameen wa alaikisalam
SLM ALLAH YAKARA BASIRA
[…] Zuciya ta […]
[…] Doctor Eshaat Hausa Novel […]
[…] Doctor Eshaat Hausa Novel […]
[…] Zuciya ta […]