Hausa Novels

Juyayi Littafi na 1, 2

 JUYAYI

EPISODE 1

Zaune take tsakiyar tafkeken royal bed ɗinta,Ta cure waje guda banda sauke numfashi babu abinda take,sai yalwataccen gashinta wanda jifa² iskar ɗakin ke kaɗashi,Zuwa yanzu ta gama yanke jindaɗin rayuwarta,A yau tasan cewa bata da wani gata face na Ubangijin daya halicceta yanzun mai zata kira kanta *ƘARUWA* ko *ƳAR ISKA* ko kuma wacce yayanta ya lalata a dare mafi muhimmanci,A hankali ta ɗago manya-manyan lulu eyes ɗinta wanda suke always  sleepyn ta zubasu kan oval face ɗinsa mai matuƙar kyau da kuma tsari Allah yay masa baiwar kyau da kuma kwarjini ba zaka taɓa iya yin 4eyes dashi ba sbd wasu kifiyo masu kaifi da suke cikin idonsa,Dubanta takai kan faffaɗan ƙirjinsa wanda ya cika da yalwataccen gashi baƙi siɗik mai sheƙi,Wasu siraran hawaye ne suka shiga zuba daga cikin idonta,bata taɓa jin tsanar wani ɗan adam aduniya ba sai yau,tayi masa tsana mafi muni da ace tana da ikon kashe kanta kota kashe shi babu shakka da tayi hakan.

Numfashi ya shiga fitarwa a hankali ga wata zufa da take keto masa duk da sanyin A.C’n ɗakin,Cikin kasala da kuma ɗan saurin ƙarfin daya rage masa yasa hannu ya dafe saman forehead ɗinsa,Sannu a hankali ya kejin duniyar na sauya masa wani abu ya tokare masa ƙirjinsa,Jin kansa yake a wata duniya ta daban yayinda tsoro da fargaba suka dirarwa zuciya a lokacin guda,Mamaki ne ya cikasa baya da tsoro haka baisan yadda ake jin saba amma yau shine tsoro ya sauka a cikin zuciyarsa Why!! Why!! Why!! Shine abinda yake tambaya amma babu maiyi masa bayanin akan dalilin faruwar hakan,lumshe manya² idonsa yay wanda some minutes suka koma asalin red,Saurin dafe saitin zuciyarsa yay sbd saukar kukanta daya jiwo  meya faru cikin wannan daren har take kuka haka,wanne irin kukane wanda ya cika gidan gaba ɗaya,he hope ace ba jikinta bane ya tashi,Jin kukanta yay yawa ne yasa cikin yanayi na kasala ya ware sexcy eyes ɗinsa zuwa saman ɗakin,Tun daga saman ɗakin ya fahimci bawai a cikin ɗakinsa yake ba,kansa ya juyawa zuwa side ɗin daya kejin kukan a ɗan tsorace ya ƙara ware manyan idonsa,jikinsa yabi da kallo ganinsa naked hatta boxer jikinsa babu,Zuciyansa ne ya bada sauti damm gaba ɗaya badsheet ɗin ya ɓace da blood,”Innalillahi wa’inna ilaihir raji’un”shine kaɗai abinda  bakinda mai yasa yay loosing control a kanta abinda bai taɓa yi ba,shikenan ya ruguza rayuwar his biogical sister ɗinsa ya rabba how can dat happen shine ya amshi virgin ɗin sister ɗinsa wacce suke the same mom and Dad da ita a dare mafi muhimmanci,Mai zaice mata tayaya zai mata bayanin bada gangan ya aikata hakan ba,wannan abin kunyar har ina kodai ya haukace ne ko kuma ya sha wani abune no it’s impossible pls FAHAD wake up in ur bad dream.

 Jiki a sanyaye ya zura jallabiyarsa haɗi da saka boxer ɗinsa,runtsa ido yay ganin duk blood a jikin laps ɗinsa,yana kammalawa yasa kai ya fice daga ɗakin ya nufi flat ɗinsa,yana gaf da shige yaji saukar muryar Dad a kunnansa,Tsayawa yay cak tare da ignoring maganar Dad ɗin” Dr hope dai lafiya ka fito tsakiyan wannan daren?”Dad ya ƙara mai²ta tambayarsa zuwa FAHAD taune jajayen siraran laɓɓanta yay kafin ya fesar da numfashi mai zafi cikin son kawar da abinda yake damunsa gudun kar daɗi ya fahimci komai yace”notin”kafin ya tafi Dad ya ƙara jefa masa tambaya”yaya jikin OUR LILI?”ɗan juyowa yay tare da zuba Dad ɗin nasa ido na wani lokacin “she is fny”yana faɗin hakan yasa kai ya fice.

*Maidugori road*

Washe gari 

Juyi yake saman fafaɗan bed ɗinsa wanda a ƙallah zai iya ɗaukan mutum wajan 6,tym to tym yakan ɗanja tsaki haka nan kawai yake jin kansa cikin fargaba da kuma faɗuwan gaba yay try numberta harya gaji,yauce rana ta farko daya kira bai sameta ba jinsa yake kamar someting bad gonna happen to his LILI,ɗan murmushi yay ganin cewa nan da 5hours ta zama mallakinsa kuma halaliyarsa a yau zata kwana a gidansa matsayin matarsa,yana mata wani irin mahaukanci so wanda ko a baki aka tambayeshi wanne irin so yake mata bazai taɓa iya faɗa shi dai yasan he luv her more & more most.

 Turo ƙofar ɗakin nasa akai wasu frends ɗinsa ne suka shigo fuskarsu wasai sai fara’a suke,Cike da zulaya Abdul yace”ango ango today is ur tym fa harna hango ka kana..”murmushin gefen baki FAISAL yana jin wani daɗi na ratsashi kallon Abdul yay yace”u never undertsant my emotion for her inajinta fiye da yadda nakeson komai na rayuwata Abdul inajin idan babu ita life is ending ta zama kamar itane numfashin da Faisal ke shaƙa a koda yaushe i luv you my Beby boo”

Dariya su Abdul sukai daga nan suka shiga nuna masa hall ɗin da za’ai event ɗin after an shafa fatiha.

Nasarawa*

Zaune take akan luntsumemiyyar sofar da take parlon hannunta ɗauke da wayarta tana latsawa amma kana ganin yanayinta kasan She is not felling Wall,idonta ya kumbura sosai sbd kukan data kwana ta nayi,lips ɗinta ya ƙara jaa sbd taunashe data ringayi,jin an zauna kusa da ita yasa ta ɗaga dara-daran idonta tare da saukesu akan Najma wacce ta zuba mata ido tare da faɗin”are you ok?”ɗanya tsuna fuska LILI tayi tare da faɗin”more than you are”ɗan jinjina kai Najma tayi tare da ƙara zubawa Lili ido tana son fahimtar halinda ƴar uwarta take ciki amma ta kasa,Gyara zama tayi tare faɗin”today is ur wedding day and you’re sitting so carelessly busy with ur fucking phone don’t know that we have lots things to do?” Najma ta faɗa tare dasa hannu ta amshe wayar hannun Lili,taune laɓɓanta tayi tare da lumshe idonta sosai ta kejin bugun zuciyarta na ƙaro haka numfashinta guda dazai fita baya taɓa fita ba tare da tsanar yayanta mai ƙaunarta da sonta ba FAHAD,tayi masa mummunar tsana bata ƙaunar ji ko sauraran muryarsa ko kuma ganin mummunar fuskarsa wacce a daren jiya ta ɓata komai najin daɗin rayuwa,tana kuɗi ilimi asali kyau diri amma hakan bai sata jin daɗi ba saima tsanar komai da tayi,ta rasa mutuncinta ta siyar Yayanta yaya sunan wannan auren da zatai me zata gayawa FAISAL idan yasan cewa ita ba budurwa bace wasu siraran hawaye ne suka shiga sauka daga cikin idonta a hankali ta furta”what should i do?”.

Kafin ta ƙara magana Mamy ta ƙarasu wajan hannunta ɗauke da wata roba,murmushi fal fuskarta tace”hi my bebies” baki suka haɗa wajan faɗin “good morning Mamy”..morning my grils,My Lili how is ur body?”kanta a ƙasa tace”felling much better Mamy”robar hannunta ta miƙa mata da alama zuba ne a ciki tace”oyya drink kije Dad na kira”she said it in serious voice.

Ba tayi musu ba ta amsa tasha tare da miƙewa ta fara jan ƙafarta tare daɗan ɗingisawa Najma da Mamy ne suka zuba mata ido ba tare da kowa yay mgn ba.

 Lokaci kaɗan ta isa flat ɗin Dad yana zaune saman kujera yana duba jarida ya amsa mata sallamarta tare da faɗin”Mamana badai jikin bane naga ɗingishi?”murmushin da baya rabuwa da fuskarta tayi tare da ƙarasawa wajan Dad ta gaishesa,cike da so da ƙauna ya shafa kanta”Maman soon za’a manyanta igiyar aure zaihau kanta,Allah yay maki Albarka naji daɗi fiye da tunanin mai tunanin yau zanga auren ƴarta kuma zai kaita gidan mijinta tare da mutuncinta,tabbas kin cika ƴar ta gari wacce ta killace mutuncinta har zuwa gidan mijinta,nan da wasu hours za’a ɗaura  Aurenku nasha tambayarki duk da kene kika kawo Faisal da kanki a matsayin mijin da zaki aura amma haƙƙine a kaina na kara shaida irin sonda kike masa”shuru yay na wani lokacin kafin yaja numfashi haka kawai yaji fargaba ta ziyarci zuciyarsa,cikin son kawar da abunda yake damunsa yace.

“kin tabbatar kina son Faisal kuma kin amince a yau a ɗaura maku aure dashi?”

 *Tofa mekuke tunanin zai faru,shin za’ai wannan auren ko yaya? Aci gaba da biyoni

JUYAYI

EPISODE 2

Sadda kanta ƙasa tayi haɗe da lumshe dara-daran manyan idonta lips ɗinta ta shiga taunewa ta nayi tana runtsa idonta sbd yadda zuciyanta ke bada bugu da ƙarfi ga yanayin yadda gudun zuciyarta daya ƙaro,wasu wahalallun hawaye ne suka shiga fita daga cikin sleepyn eyes ɗinta wanda suke koda yaushe a rufe,ƙasa cewa komai tayi domin bata da amsar da zata bawa Dad a wannan lokacin,Kallonta Dad yay tare da zuba mata ido yana son karantar yanayin ƴar tasa but he did’nt understand her condition cikin serious voice yace.

    “Mamana bazan maki dole ba bcz ur happiness is my happiness,bana da wani jin daɗi daya huce na faranta maku keda yayyanki banda wani ambition wanda ya huce naga ko wannanku ya cimma ambition ɗinsa wanda yake aceving  domin inganta rayuwarku,i wish ace kin auri wanda zai kula dake sbd rashin lafiyanki…shuru yay tare da zuba mata ido yana mamakin irin hawayen dake fita daga idonta,fesar da numfashi  yay kafin ya ƙara dubanta yace “Mamana i’m with u i need ur amswer tym is not ur side ok”.

    Shassheƙar kuka ta fara few minutes eyes ball ɗinta suka ƙanƙance jikinta ya shiga rawa jijiyoyin ƙanta suka fara tashi ta ƙyar ta samu tayi tear out voice ɗinta na creating tace”i don’t love him anymore,my life is nothing for him,pls Dad ada katar da bikin nan a kaina,ina neman alfarmar a bayar da bikin kan Yaya Najam gudun kada girmanka ya zube idon mutane”

  Wani murmushin kin rainamin hankali Dad yay mata,gefe guda na zuciyarsa ya najin tausayi da kuma rauni haɗi da bugun zuciya,tabbas zai mata abinda takeso duk da yasan zallar wawta ke damunta musamman idan yay duba zuwa ƙanƙantar shekarunta,Jaridarsa ya ɗauka tare da kawar da kansa gefe yace”get out”.

 Jiki a sanyaye ta miƙe tana ɗanjan ƙafarta waccw tym to tym take riƙe mata sbd tsananin zabar data keji a ƙasanta,Dana daurewa ne kawai sbd bata son barin wani sing da zainuna tana da matsala,tsayawa tayi ta goge hawayen fuskarta tare da saita nutsuwarta,Ci gaba tayi dajan ƙafarta zuwa parlo taji daɗin ganin babu kowa dan haka tasa kai ta shige bedroom ɗinta,Darect bathroom ta shige tana zuwa ta shige cire kayan jikinta tare da zubasu a hanger ɗin da take saƙale kayanta idan zatai wanka,Ruwan zafi ta haɗa sosai cikin Jakuzzie  tsayawa tayi tana tunanin da wanne magani zatai using wanda zai rage mata pind ɗin data keji,Ganin bata san komai yasa tayi shahadar shiga cikin ruwan ƴar ƙara ta saki jin wani zafi haɗi da raɗaɗi ya ziyarceta lokaci guda,kuka ta shigayi tare faɗin”Ya rabb ka samamin sauƙi a cikin zuciyata ubangiji ka fini sanin dai² da kuma ba dai² ba ina roƙonka da dukkan sunayenka ka haskakamin zuciyata dan haske Alkur’ani mai girman,tabbas nasan itace ƙaddarata kuma ƙaddara mafi muni a cikin ƙaddarori Allah ka bani ikon cinye jarrabawar daka ɗuramin, Na tsaneshi tsana mafi muni kamar yadda na tsani kaina,Ubangiji ka ɗauki raina idan hakan shine mafi sauƙi a cikin rayuwata nasan baƙin cikin YAYA shine zai ajali na

يا الله يا رحمن يا رحيم يا رب العرش العظيم  

saida ruwan ya gama ratsa jikinta sannan ta ƙara sauya wani ruwan tayi wankanta sosai,gaban mirrow taje ta zuba kan ido ta cikin tafkeken mirrow’n dake manne a toilet ɗin nata,murmushin baƙin ciki tayi wanda yafi kuka ciwo LILI kyakkyawace ajin farko Allah ya bata manyan ido farare tas tana da blue eye ball ɗin sai zara-zaran eye lashis baƙi siɗik wanda ya sauka saman idonta yay luff dashi,tana da Oval face ƴar madaidai ciyya mai kyau da tsari haɗi da dugwan hancinta wanda ya tsaya dai² ɗan ƙaramin bakinta wanda yake ɗauke da siraran jajayen laɓɓa masu kyau wanda kullum ƙara red suke sbd taunesu da take anytime,tana da gashin kai mai tsayi sosai wanda ya sauka har gadon bayanta saidai  gashinta ba baƙi bane yay colour tana turawa,tsarin halittar cikin ƴar madaidai ciyya tana ɗan faffaɗan waist dai² da faɗin ƙirjinta,sai ƴan ma dai-dai tan brest wanda suke da ɗan girma amma ba sosai ba saidai tsayi,cikinta

Leave a Comment

error: Content is protected !!